Tambari FORUM

Tambari FORUM

Share

Tambari forum wani shafi ne da zai ringa kawo muku sharhi akan al'amuran yau da kullum da siyasar Nigeria data duniya gaba daya.

27/03/2024

Opay basu gudu ba, sun sanar a page dinsu cewar upgrading suke yi.
✍️NIA
@2024

26/03/2024

Ƙarin kuɗin kujerar hajji bai shafi masu adashin gata ba – Nahcon

Ƙarin bayani - https://bbc.in/3TT7Ygo

24/03/2024

Da yake namiji ne yayi dukan, sai surutu akeyi, sufa kashe mu suke yi kuma a basu kariya.
✍️NIA
@2024

23/03/2024

Kawai fa dukanta mijin yayi, ba kasheta yayi ba, kamar yadda suke kashe mu kuma a goya musu baya ba. Amma duk sun dame mu da ihu.
✍️NIA
@2024

23/03/2024

Allah sarki Baba Abdullahi Umar Ganduje, da lokacinsa ake kulla kunu kamar kashin yara, da anji s**a a gurin mutanen.
✍️NIA
@2024

21/03/2024

Yan Kwankwasiya a cigaba da rike Akida da kuma sauraren wakar Tijjani Gandu. 🤣🤣🤣
Ba mu fara dan mu daina ba 💃💃
✍️ Dan Mallam

19/03/2024

Yau dai na yiwa mayun kankara murna, yau dai mutum duk maitar son sanyinsa sai ya hakura da kankara. 🙆‍♂️🙆‍♂️
✍️NIA
@2024

12/03/2024

Ku taimakawa malaman Islamiyyar yaranku, Kai har na bokon ma ku taimaka musu inda hali.
✍️NIA
@2024

10/03/2024

Duk lokacin da dan siyasa ya raina me gadin akwatin zaben sa. Daga ranar zai yi sallama da kujerarsa.
✍️NIA
@2024

09/03/2024

Ka yi shekara 8 kana kare Dan siyasa, baka sami komai ba, amma ka kasa yin shekara 2 kana mining. Kash.
✍️NIA
@2024

09/03/2024

Yanzu dai an gama yiwa DOLLAR KARYA, ta nan za ka fahimci cewar akwai zalunci a gurin yan kasuwa.
✍️NIA
@2024

08/03/2024

Kuna gina yan kudu da kudadenku, kuna kiran yan uwanku yan arewa da mabarata, Kai CARKI gafara nan.
✍️NIA
@2024

Want your school to be the top-listed School/college in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Address


Zaria Road Kano
Kano