Tambari FORUM

Tambari FORUM Tambari forum wani shafi ne da zai ringa kawo muku sharhi akan al'amuran yau da kullum da siyasar Nigeria data duniya gaba daya.

27/03/2024

Opay basu gudu ba, sun sanar a page dinsu cewar upgrading suke yi.
✍️NIA
@2024

Ƙarin kuɗin kujerar hajji bai shafi masu adashin gata ba – NahconƘarin bayani - https://bbc.in/3TT7Ygo
26/03/2024

Ƙarin kuɗin kujerar hajji bai shafi masu adashin gata ba – Nahcon

Ƙarin bayani - https://bbc.in/3TT7Ygo

24/03/2024

Da yake namiji ne yayi dukan, sai surutu akeyi, sufa kashe mu suke yi kuma a basu kariya.
✍️NIA
@2024

23/03/2024

Kawai fa dukanta mijin yayi, ba kasheta yayi ba, kamar yadda suke kashe mu kuma a goya musu baya ba. Amma duk sun dame mu da ihu.
✍️NIA
@2024

23/03/2024

Allah sarki Baba Abdullahi Umar Ganduje, da lokacinsa ake kulla kunu kamar kashin yara, da anji s**a a gurin mutanen.
✍️NIA
@2024

21/03/2024

Yan Kwankwasiya a cigaba da rike Akida da kuma sauraren wakar Tijjani Gandu. 🤣🤣🤣
Ba mu fara dan mu daina ba 💃💃
✍️ Dan Mallam

19/03/2024

Yau dai na yiwa mayun kankara murna, yau dai mutum duk maitar son sanyinsa sai ya hakura da kankara. 🙆‍♂️🙆‍♂️
✍️NIA
@2024

12/03/2024

Ku taimakawa malaman Islamiyyar yaranku, Kai har na bokon ma ku taimaka musu inda hali.
✍️NIA
@2024

10/03/2024

Duk lokacin da dan siyasa ya raina me gadin akwatin zaben sa. Daga ranar zai yi sallama da kujerarsa.
✍️NIA
@2024

09/03/2024

Ka yi shekara 8 kana kare Dan siyasa, baka sami komai ba, amma ka kasa yin shekara 2 kana mining. Kash.
✍️NIA
@2024

09/03/2024

Yanzu dai an gama yiwa DOLLAR KARYA, ta nan za ka fahimci cewar akwai zalunci a gurin yan kasuwa.
✍️NIA
@2024

08/03/2024

Kuna gina yan kudu da kudadenku, kuna kiran yan uwanku yan arewa da mabarata, Kai CARKI gafara nan.
✍️NIA
@2024

Address

Zaria Road Kano
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tambari FORUM posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category