YADDA ZAKA SAMU KYAUTAR KUDI SAMA DA β¦10,000 A WATA
DAYA BA TARE DA KO SISI BA
Wannan Hanyar Da Zan Bayar Tabbas Inada Tabbaci Akansu Sannan
Banyi Posting Ba Saida Nai Bincike Akansu Sosai
Sannan Wajen Yin Register Wannan Shafi Babuqatar Kosisin Ka
A Takaice Sai Wannan Sabon Shafine Na Make Money Online
Wanda Nasan Nan Gaba Zasu Maidasa Register Sai Anbiya
Amma Dayike Sabone Shine S**a Bada Damar Yin Register Kyauta
Ga Yadda Tsarin Samun Kudin Su Yake
Wannan Platform Babu Abinda Suke Buqata Na Kudi Daga Gareka
Suna Biyan Kudine Daga N400 Zuwa 40k Idan Ka Tara
Abinda Suke Buqata Daga Gareka Kawai Shine Ka Kawo Musu
Mutane Ta Hanyar Refferal
Zaka Samu Kudin Ne Kamar Haka
Duk Mutum1 Da Yayi Join Ta Link Dinka Zasu Baka N400
Idan Mutane 10 S**ai Join Ta Link Dinka Kanada
β¦4000
Idan Kuma Mutum 30 Ne Kanada β¦12,000 Dubu Sha12?
Idan Mutane 100 Ne Kanada β¦40,000
Sannan Suna Biyan Abinda Ka Tarane Duk Wata Kamar Yanzu Misali
Muna March To Da Zarar April Ya Shiga Da Kwana3 Zakaji Alert Na
Kudin Ka
Domin Yin Register Ka Sheqi Rabonka Kafin Su Rufe Ya Koma Saida
Kudi
Click This Link
http://joomta.com/refer/A4muhdskj
Bayan Ya Bude Kayi Kasa
Ka Shiga
------> Tap Here to Join Joomta
Saika Cike Form Din Na Register
Amma Ka Tabbatar Ka Saka Musu Komai Daidai
Tareda Account Number Ka Da Zasu Turo Maka Kudinka Daka Tara
Idan Kuma Bakada Shi Ka Saka Ko Wasu Irin Numbobine Guda10 Ka
Wuce Wajen Daga Baya Zaka Iya Zuwa Kayi Edit Na Profile Saika
Canza Ka Saka Wanda Kakeso A Turoma Kudin
Sannan Wajen Password
Dole Zaka Sane Tareda Alphabet da Number
Misali -----> sinikom123
Bayan Kayi Nasarar Budewa
Sai Ka
Copy Link Dinka Sai Kaje
Groups Facebook or Whatsapp
Kayi Share Dinsa
Ko Kuma Ka Dinga Yin Refferal Din Da Kanka Ta Link Din Naka
Wannan Shafin Babu Scam.
A Cikinsa Legit Site
Ne
Allah Ya Bada Sa,a
Kada ku manta wannan link din zaku shiga:
http://joomta.com/refer/A4muhdskj
Maiyaki free browsing code nd free calls
Website design,Web app development,Graphic design,Coding, Networking.
10/01/2019
MAIYAKITECH: top three ways to Trace Cell Phone Numbers Check your call log or caller ID. All mobile phones will automatically identify most incoming phone calls. If you're on a land line ...
Airtel is given it's costumers a bonus for your recharge
100 gives 2000
200 gives 4000
All you have to do is Recharge your account by using normal Recharge code *126*recharge code #
Then
Dial this code
*241 #
And select the amount you have.
Enjoy your day
After long time, here is some tricks for you
On how to get M.T.N. data for 24hours
1. Just dial *327*2 #
2. you will receive a message saying 20naira will be deducted from you then dial accept and enjoy your day
We may not be there today, but we can make it tomorrow if we unite as one and fight our common enemy, corruption.
Nigeria deservers your loyalty, not just on independence day but always.π³π¬π³π¬π³π¬
Here is wishing you a *happy and Blessed independence day*
THE ENCYCLOPEDIA OF ABBAS IBN FIRNAS
Abbas ibn firnas an haifesa akasar andalus ne.
Ya rayu aduniya shekaru wajen 900 das**a
wuce tin zamanin manyan magabata, Engineer
ne kuma mawakin hikima ne, masanin ilimin
astronomy ne kuma inventor ne wato mai
kirkiran na,ura ne. Domin shi yafara kokarin
tashi sama aduniya tahanyan hada manyan
fukakai irin na tsuntsu wanda yahau babban
dutse sai ya sauko kasa amma yafado har
yadan kuje kadan ajikinsa. don haka shine
yafara tinanin yadda za,a tashi sama . Musulmi
ne yafara tinanin yadda za,a hada jirgi aduniya
ba arne ba. ibn firnas shiyafara hada ko kuma
ince sarrafa glass aduniya. Domin ada babu
glass, amma ibn firnas shiya fara kera glass
wanda kuga muke affani dasu muna kallon
fuskan mu dashi, shiyafara hada lense,
intakaita muku abbas ibn firnas shiya fara kera
water clock. ibn firnas shi ya kirkiro na,uran
hangen nesa wato spy glass. Wanda ake kiranta
dasuna telescope. amma duk wadan nan abinda
na lissafo idan kaduba littafin tarihi na duniya
zasuce maka turawa ne s**a kirkiro aduniya.
amma maganar gaskiya musulmai ne s**ayi
tafaman kirkiro na,urorin duniya gabaki
dayanta galibi musulmai ne. wannan mutum
dayane kenan. Akwai su ibn sina wanda shine
yafara kera fridger wato freezer aduniya kuma
musulmi ne kowa yasani. Intakaita muku
saboda karfin ilimin musulmai magabatan mu,
akansami mutum daya yana iya rubuta littafi
guda samada 400 . Saboda tsananin ilimi. don
haka musulmai yakamata mutaso da kimiyar
mu. Kimiya awajen musulmai take tin fil azal.
Daga baya ne mukayi sake arayuwar mu har
s**a wucemu. daga yau insha Allahu zan rika
daukan sunayen islamic scientist saina muku
bayanin abubuwanda s**a fara kirkirowa
duniya wanda turawa s**ace sune s**a canza
sunayen musulman mu s**a saka sunayen su.
Allah yakaramana ilimi da imani tare dajin
tsoron sa.
FULL MEANING OF SOME COMPUTER RELATED
ACRONYMS
USB - Universal Serial Bus
API - Application Program Interface
GPS - Global Positioning System
IP - Internet Protocol
ATM - Asynchronous Transfer Mode
HTTP - HyperText Transfer Protocol
SMTP - Simple Mail Transfer Protocol
FTP - File Transfer Protocol
HTML - HyperText Markup Language
SQL - Structured Query Language
IPv4 - Internet Protocol Version 4
IPv6 - Internet Protocol Version 6
ASCII - American Standard Code for Information
Interchange
CGI - Common Gateway Interface
DOS - Disk Operating System
GUI - Graphical User Interface
PDA - Personal Digital Assistance
PDF - Portable Document Format
PC - Personal Computer
UPS - Uninterrupted Power Supply
URL - Uniform Resource Locator
RFID - Radio Frequency Identification
ARP - Address Resolution Protocol
*ZATON KU ALLAH BAZAI JARABE MU BA?*
*Dr. Isa Ali Pantami*
Akwai abun da 'Dan Adam baya magancewa Kansa b***e ya magance maka.
Amma maimakon mu duba laifin da muke wa Allah mu gyara,
sai mu ce rayuwa ta yi kunci, shugaba wane ya gagara.
Eh, kana iya cewa wani lokaci an gagara.
Amma ka sani, akwai laifin da mu muke yiwa Allah, matukar kuma bamu gyara ba, ko duk Arzikin Jaziratul Arab za a tara mana, ba za mu fita cikin kuncin da muke ciki ba!
Ai yanzu, kuncin rayuwar ba wai babu kudin bane.
Akwai, Albarkar Allah Ya debe.
In ko ba mu tuba zuwa ga Allah ba, Allah ba zai dawo da shi ba.
Babu Al'ummar da ta sabawa Allah ta ji dadi a Duniya. Babu ita!
Mutanan Annabi Lut, Luwadi kadai s**a yi Allah Ya dirkake su. Ba a Luwadi a yanzu?
Mutanan Annabi Shu'aibu, tauye mudu kadai s**ayi, akan wannan Allah Ya halakar da su. Ba a tauye mudu a yanzu?
Mutanan Annabi Saleh, Dabba kadai s**a kashe.
Akan Taguwa Allah Ya halakar da su. A yau ana kashe mutane, kuma Allah ba zai jarrabe mu ba?
Duk laifin da 'Dai - 'Dai ake wa Allah Ya halakar da mutane, yau duk mun hada muna yin su.
Babu laifin da akai wa Allah a tarihin Duniya da yanzu bama yinsu.
Kuma Allah ba zai Jarrabe mu ba?
Har muna zaton Akwai 'Dan Adam da zai cire mu in bamu koma ga Allah ba?
Ba za mu duba abun da muke wa Allah mu gyara ba?
A duk Al-Qur'ani, Allah bai bamu tarihin wata al'umma da take yanke jikin mutum a yi sihiri ba.
Amma mu a yau muna yi.
Bai bamu labarin inda Namiji ke auren Namiji ba, sai dai ace suna luwadi.
Amma a yau muna yi. Har a Nigeria anyi irin wannan auren.
Wallahi, ba za mu samu mafita ba har sai mun tuba mun koma ga Allah.
Domin Allah cewa yayi:
"Lallai Allah baya canza halin da mutane suke ciki, (wallahi) sai dai in sun canza dakansu." Idan muka canza, Allah zai canza mana.
Kuma ai Al-Qur'ani ya fada mana,
Mutanan Fir'auna ai Annabi Musa (as) s**a karyata, Allah Ya saukar musu da fari, da bushewar 'ya'yan itatuwa.
Mutanan Saba', suna cikin jin dadi ko abinci ba sa saya,
amma da s**a kafircewa Ni'imar Allah, sai Ya janye dukkanin falalar da Ya musu na kayan marmari a Lambu.
Ya canza musu da ta 'kaya! Allah Ya sanya su cikin 'kuncin rayuwa.
Idan za mu bi dokokin Allah, babu irin Ni'imar da ba zai mana ba.
Dan Adam baya wa mutane maganin kuncin rayuwa.
Wadannan al'amura da muke ciki, na kuncin rayuwa da tawayar tattalin Arziki, suna bukatar muyi wa kanmu wa'azi ne.
Mu koma zuwa ga Allah Madaukakin Sarki.
*ZAUREN MINBARIN MALAMAN SUNNA*
*+2347061908606*
*Ishaq Danso Azare*
*HOW TO TRACE A MISSING OR STOLEN PHONE.*
%%%%%%%%%%%%%%%%%%%%%%
If you lose your mobile phone, you can trace it without going to the police.
Most of us always fear that our phones may be stolen at any time.
Each phone carries a unique
IMEI no. i.e. International Mobile Equipment Identity No which can be used to track it anywhere in the world.
This is how it works:
1. Dial * #06 # from your mobile.
2. Your mobile phone shows a unique 15 digit.
3. Note down this number at a secure place except in your mobile phone itself as this is the number which will help trace your phone in case of theft.
4. Once stolen, just E-mail this 15 digit IMEI No. to [email protected] with details as stated below:
Your name:____________________
Address:______________________
Phone model:_________________
Make:_________________________
Last used No.:_________________
E-mail for communication:_____
Missed date:___________________
IMEI No :_______________________
5.Your Mobile will be traced within next 24 hours via a complex system of GPRS and internet, You will find where your hand set is being operated and the new user's No. will be sent to your email.
6. After this, you can inform the Police with the details you now have.
PLEASE SHARE THIS VERY IMPORTANT MESSAGE.
14/10/2016
Glo has done it again, can you imagine subscribing for a 3.2GB data plan at just N1000 only, unbelieveable right? This is a very good and bold step Glo is taking, when other networks like Airtel, MTN and Etisalat offer just 1.5gb for N1000.
Glo has remained the king of data subcriptions since forever, when they first unleashed their 1.5GB data subscription for N1000 and later other networks followed them, and they decided stay at the top when being compared to these other networks and increased their data cap to 2GB from 1.5GB and became the first to offer a 10GB subscription for N2500 only which remains of the most widely used data subscription ever in Nigeria.
This was their old monthly data plan subscriptions;
β¦and now they have added 1.5GB extra data to the N2000 plan and 1.2gb to the N1,000 plan, and another intro to 2GB+2.5GB on campus + N2000 airtime+500MB data to gift going for just N2,000.
If you're new customer to Glo and you're wondering how you can subscribe to any of the plans above, just simply dial *777 # and follow the prompt to subscribe for any of your desired package.
Hoping other network providers adopt this method too or increase their data plans a little so their subscribers too can enjoy amazing data deals.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Telephone
Website
Address
Kano