16/09/2022
Peace upon you
(aminci akanku)
I will explain these words to their real meanings
(zan fayyace kalmomin nan zuwa ingantattun/haƙiƙanin ma'amoninsu)
Deen =regulations
(diin/دين = tsari/tsaruka)
Deenul-Allah =regulations of Allah
(diinul-Allah =tsarukan Allah)
Deenul-Islaam =regulations of the submissive (to Allah)
(diinul-islam =tsarin sallamawa/bi)
Do others than regulations of Allah they seek while to him those who are in the heaven and earth submit👈........
(shin wasun tsarukan Allah suke nema alhalin gareshi wadanda suke sammai da qassai suke sallamawa )
3:83
And who seeks other than the submissive as a regulations......... 👈
(kuma wanda ya nemi wanin sallamawar/bin amatsayin tsari......
3:85
............ And i accept the submissive as a regulations for you .........
(......... Kuma na yarje muku sallamawar amatsayin tsari......... )
5:3
who is the better than who submits his face/wills to/for Allah.........
(shin wanene mafi kayata tsari akan wanda ya sallama fuskarsa/ayyukansa ga Allah......)
4:125
Deen =regulations
(diin = tsari/tsarukan)
Islaam =submissive
(isaam/إسلام = sallamawa)
Musleem =submitters
(musleem = me sallamawa)
✍️Ansaril islam
03/08/2022
أعوذ بالله من الشيطان الرجيم
___________......(+)......____________
ﺇﻥ ﺍﻟﻠﻪ ﻳﺄﻣﺮ ﺑﺎﻟﻌﺪﻝ ﻭﺍﻹﺣﺴﺎﻥ ﻭﺇﻳﺘﺎﺀ ﺫﻱ
ﺍﻟﻘﺮﺑﻰ ﻭﻳﻨﻬﻰ ﻋﻦ ﺍﻟﻔﺤﺸﺎﺀ ﻭﺍﻟﻤﻨﻜﺮ ﻭﺍﻟﺒﻐﻲ ﻳﻌﻈﻜﻢ ﻟﻌﻠﻜﻢ ﺗﺬﻛﺮﻭ
Hakika Allah yana umarni da adalci kyautatawa, da bawa makusanta, kuma yana hani ga alfasha, mummuna da kuma zalunci, yana nutsar daku don ku tunatu
26/10/2020
بِــــسٔمِ اللّهِ الرّٓحٓمٓـٰنُ الرّٓحِيمِ
السلام عليكم ورحمة الله وبركاته اخواني المسلمين
إني فارح بهذا شهر الذي كان من أفضل الشهور شهر الذي ولد فيه أفضل الخلق سيدنا محمد صلى الله عليه وعلى اله وسلم
02/05/2020
No: 5
Sunyi imani da Allah s.w.t da ranar qarshe(alqiyama) kuma suna umarni da kyakkyawa, suna hani ga mummuna kuma suna taimakawa acikin (yin)alkhairi, to lallai wadannan suna cikin nagartattu
يُؤْمِنُونَ بِاللَّهِ وَالْيَوْمِ الْآخِرِ وَيَأْمُرُونَ بِالْمَعْرُوفِ وَيَنْهَوْنَ عَنِ الْمُنْكَرِ وَيُسَارِعُونَ فِي الْخَيْرَاتِ وَأُولَئِكَ مِنَ الصَّالِحِينَ
Ya Allah kabau ikon aiki da Alqur'ani shirya ga muminai
🙏🙏🙏
28/04/2020
No: 4
بــــــسم الله الرحمــٰـن الرحـيـم
Assalamu alakum warahamatulla ta'ala wa barakatuhu
A INA ALLAH YAKE❓
Kayi qoqari kakaranta wallahi in ka fahimata zai yi maka anfani duniya da lahara insha Allah
Kamar yadda kuka sani cewa Allah s.w.t ne ya halliccemu ya kuma halittar mana sammai da qassai don mu rayu ya halittar mana ruwa da duk abunda muke buqata sannan ya aikomana annabi mafi daukaka awajensa da wajenmu wato sayyadina Muhammad s.a.w sanna ya saukar mana da alqur'ani don muyi masa biyya ya kuma tanadar mana aljanna in munbi
Allah s.w.t yafada acikin alqur'ani mai girma suratul an'am
3
وَهُوَ اللَّهُ فِي السَّمَاوَاتِ وَفِي الْأَرْضِ يَعْلَمُ سِرَّكُمْ وَجَهْرَكُمْ وَيَعْلَمُ مَا تَكْسِبُونَ
Kuma shine a sammai da qassai yana sanin sirrinku da bayyanenku kuma yana sanin abun kuke samarwa(na daga aiki)
In akahada wannan da waccar ayar dawannan zasu tabbatar cewa Allah yana ko ina
Gakuma qarin wata suratul hadeed 4
هُوَ الَّذِي خَلَقَ السَّمَاوَاتِ وَالْأَرْضَ فِي سِتَّةِ أَيَّامٍ ثُمَّ اسْتَوَى عَلَى الْعَرْشِ يَعْلَمُ مَا يَلِجُ فِي الْأَرْضِ وَمَا يَخْرُجُ مِنْهَا وَمَا يَنْزِلُ مِنَ السَّمَاءِ وَمَا يَعْرُجُ فِيهَا وَهُوَ مَعَكُمْ أَيْنَ مَا كُنْتُمْ وَاللَّهُ بِمَا تَعْمَلُونَ بَصِيرٌ
Shine(Allah) Wanda ya halicci sammai da qassai a kwana shida6 sannan ya daidaita (halittar tasa) akan al'anarshi yasan abinda ke shiga sammai da mai fita da abunda ke sauka daga sammai da kuma abuda ke shiga cikin ta kuma yana tareda ku duk inda Luke
وَهُوَ مَعَكُمْ أَيْنَ مَا كُنْتُم
Wannan ma zasuyi daidai wadancan
Wasu zasu ai wannan
ثُمَّ اسْتَوَى
Tana nufin yana kan al'arshi amma ina!!! Sam bahaka bane
Anan Allah yanufin Sai ya sanya halittar sammai da qassai akan al'arshi bisa la'akari da abunda Allah s.w.t ya fada a sural baqra
29
هُوَ الَّذِي خَلَقَ لَكُمْ مَا فِي الْأَرْضِ جَمِيعًا ثُمَّ اسْتَوَى إِلَى السَّمَاءِ فَسَوَّاهُنَّ سَبْعَ سَمَاوَاتٍ وَهُوَ بِكُلِّ شَيْءٍ عَلِيمٌ
Shine(Allah w.a.t)wanda halittar muku kassai dukkaninta sannan ya daidaita ( yin halittar tasa) izuwa sama saiya daidaitasu (zuwa) sammai bakwai kuma shi mai ikone akan kome
Anan madai gashi yace
ثُمَّ اسْتَوَى
Amma
إلىٰ
Wancan kuma
علىٰ
Inda Allah s.w.t yayi amfani da إلىٰ ai ya magana akan halittar sammai wacce yafara daga kasa izuwa(إلىٰ) sammai bakwai
Yayinda yayi amfani da علىٰ ida yake magana akan inda ya ajiye sammai da qassai
Kuyi la'akari sosai zaku bb ko aya 1 da wannan jumla (ثُم َّسْتَوَى عَلَى الْعَرْش) face tana magana akan halittar da Allah yayi
A ina al'arshi yake?
Allah s.w.t ya fada a suratul hud
7
وَهُوَ الَّذِي خَلَقَ السَّمَاوَاتِ وَالْأَرْضَ فِي سِتَّةِ أَيَّامٍ وَكَانَ عَرْشُهُ عَلَى الْمَاءِ لِيَبْلُوَكُمْ أَيُّكُمْ أَحْسَنُ عَمَلًا وَلَئِنْ قُلْتَ إِنَّكُمْ مَبْعُوثُونَ مِنْ بَعْدِ الْمَوْتِ لَيَقُولَنَّ الَّذِينَ كَفَرُوا إِنْ هَذَا إِلَّا سِحْرٌ مُبِينٌ
Kuma shine(Allah s.w.t) Wanda ya halittar muku sammai da qassai a kwana shida kuma al'arshinsa yakasance akan ruwa don ya jarrabaku ko suwane acikin ku zasu kyautata ayyukansu , lallai da zakace lallaiku ababan aikowane (tashi bayan mutuwa ) to wadanda s**a kafirce zasuce lallai wannan ba komai bane face sihiri bayyanane
Kamar dai yadda Allah s.w.t yafada awancan ayar
وَكَانَ عَرْشُهُ عَلَى الْمَاء
Kuma al'arshinsa yakasance kan ruwa
Kunga wanna ya tabbatar mana da cewa lallai al'arshinsa yakasance akan ruwa kuma duniya (sammai da qassai) duk suna kai in muka hade ayoyin
Kada ka yarda acewa maka hadisi yace bahakaba don lallai alqur'ani shine littafin Allah Wanda yayi alqawarin zai kareshi kamar yadda ayabada a suratul hijri
9
إِنَّا نَحْنُ نَزَّلْنَا الذِّكْرَ وَإِنَّا لَهُ لَحَافِظُونَ
Sannan Allah yana ko ina bama iya duniyar ba b***e wani shashi tinkafin ma ya halicci duniyar
Yayi umarnida imani da littafinmu Dana wadan Duke gabaninmu
} يَا أَيُّهَا الَّذِينَ آمَنُوا آمِنُوا بِاللَّهِ وَرَسُولِهِ وَالْكِتَابِ الَّذِي نَزَّلَ عَلَى رَسُولِهِ وَالْكِتَابِ الَّذِي أَنْزَلَ مِنْ قَبْلُ وَمَنْ يَكْفُرْ بِاللَّهِ وَمَلَائِكَتِهِ وَكُتُبِهِ وَرُسُلِهِ وَالْيَوْمِ الْآخِرِ فَقَدْ ضَلَّ ضَلَالًا بَعِيدًا
Ya wadanda s**ayi imani da Allah da manzonsa da littafin da ya saukar abisa manzonsa da littafin da yasauka run saga bisani............
_________
Wanda baya aikida littafin allah kuma hukuncinsa duba suratul mã'idah
47
وَلْيَحْكُمْ أَهْلُ الْإِنْجِيلِ بِمَا أَنْزَلَ اللَّهُ فِيهِ
(وَمَنْ لَمْ يَحْكُمْ بِمَا أَنْزَلَ اللَّهُ فَأُولَئِكَ هُمُ الْفَاسِقُونَ)
Kuma sai ma'abota injila sudunga hukunci (aiki) da abunda Allah ya saukar , kuma wanda baya hukunici (aiki) da abunda yasauka to wadannan sune fasiqai
Duk wanda baya aiki da abunda Allah yasaukar fasiqine!!!
Sabanin hadisai da s**a qauraya dana qarya Wanda wasu s**a qirqra
🙏🙏🙏
Ku kutaimakawa yan uwa kuyi share don suma su amfana Allah yasa mudace
Kuma shawara mudage muhadakai muzama (إخوانا)Muslim an💪💪💪
Alhamdu_lillahi
Don qarin bayani toro message ta page📝📩📮
28/04/2020
No 3
بــــــسم الله الرحمــٰـن الرحـيـم
Assalamu alakum warahamatulla ta'ala wa barakatuhu
Me yasa Allah yazabi yaren larabci amatsayin harshen alqur'ani mai girma❓
Kayi qoqari kakaranta wallahi in ka fahimata zai yi maka anfani duniya da lahara insha Allah
Bayan haka wannan taqai taccen bayanine akan hikimar Allah s.w.t wajen zabar yaren larabci insha Allah
Shi dai Allah s.w.t ya kasance mai hikima shiya yazabi harshen larabci amatsayin harshen alqur'ani mai girma to shidai harshen larabci shine harshen da yake yafi kowane yare bawa ma'ana kalma Wanda yake rarrabe ma'anar jimla da saqo bakida batare da wani rikiciba sabanin hatta sauran larabcin dama sauran yarurruka
kamar yadda Allah s.w.t yafada acikin suratul fussilat ayata (44)
وَلَوْ جَعَلْنَاهُ قُرْآنًا أَعْجَمِيًّا لَّقَالُوا لَوْلَا فُصِّلَتْ آيَاتُهُ ' أَأَعْجَمِيٌّ وَعَرَبِيٌّ ' قُلْ هُوَ لِلَّذِينَ آمَنُوا هُدًى وَشِفَاءٌ ۖ وَالَّذِينَ لَا يُؤْمِنُونَ فِي آذَانِهِمْ وَقْرٌ وَهُوَ عَلَيْهِمْ عَمًى ۚ أُولَٰئِكَ يُنَادَوْنَ مِن مَّكَانٍ بَعِيد
Da'ace munsanshi(alqur'ani) abin karatawa da ajamanci da sunce "don me ba'a rayyabe (bayyana ma'anar) ayoyinsa ba, ashe dai zaiyu (littafi)ba ajame kuma(manzo) balarabe?" Kace (manzon Allah s.a.w) shi (littafin) shiryane da waraka ga wadanda s**ayi imani ,wadanda basuyi imani ba akai nauyi a kunnen su kuma shi(alqur'ani) makantane akansu(basa ganeshi), to lallai wadannan sune ake kiransu daga waje mai nisa.
To kamar yafada da da ajami aka saukar dashi cewa zasuyi ayoyin basu rarrabeba
Kafin nan ayata 2
كِتَابٌ فُصِّلَتْ آيَاتُهُ قُرْآنًا عَرَبِيًّا لِقَوْمٍ يَعْلَمُونَ
Littafine (alqur'ani) Wanda aka rarrabe ayoyinsa abun karantawa na larabci don al'umma su dunga Sani .
Ataqaice daga alqur'ani kenan
Saura misali
A hausa inza'a fassara حسن ko جميل
Gabada cewa ake "mai kyau" a Hausa in kace mai kyau bakai bayani za'a iya ganewaba
Kana nufin kyakkyawa agani ,ji ko dabi'a
Yayin da حسن tana nufin mai kyan dabi'a (quality)
Yayinda جميل kuma take nufin mai kyan gani
A Hausa in zaka ambaci mutum/Abu mata/maza biyu zuwa sama cewa zakai "su" da aiki iri daya yayinda
Arabic
Misali:- هما=su maza/mata
Amma aiki ze bayyana ma'anar su
Misali :- هما ذهبتا ......=su 2 (mata) sun tafi.........
Ko هما ذهبا....=su 2 (maza) sun tafi......
Dadai sauran ransu
Hakama turanci
Misali :- you tana nufin kai/ke/ku2/ku3+
Yayinda larabci
أنتَ=kai أنتِ=ke أنتم=ku(maza) أنتن=ku (mata)
Musamman banbance jinsi
Wanna ataqai ce mitsitsi misali
Haka zai tabbatar maka da Allah mai hikima ne kuma alqur'ani baya buqatar ta'awili(juya ma'anar kalma)
Don Allah 🙏🙏🙏
Ku kutaimakawa yan uwa kuyi share don suma su amfana Allah yasa mudace
Kuma shawara mudage muhadakai muzama (إخوانا)Muslim an💪💪💪
Alhamdu_lillahi
Don karin bayani tuntubi shafin ta hanya tura message📝📮
22/04/2020
لما لم أكن من الذين فرقوا فى الدين (شيع)كالأهل السنة وجماعة/الشيعة/طريقية(سوفيون) etc؟
نعم لأن الله سبحانه وتعلىٰ قال:-
زمر
{32} مِنَ الَّذِينَ فَرَّقُوا دِينَهُمْ وَكَانُوا شِيَعًا كُلُّ حِزْبٍ بِمَا لَدَيْهِمْ فَرِحُونَ
لتجد كل شيعة (من الذين فرقوا) يفرحون بما عندهم من العلماء والجمعتهم (كثرة) etc
قال الله كل حزب بما لديهم فرحون👆
الأنعم
{159} إِنَّ الَّذِينَ فَرَّقُوا دِينَهُمْ وَكَانُوا شِيَعًا لَسْتَ مِنْهُمْ فِي شَيْءٍ إِنَّمَا أَمْرُهُمْ إِلَى اللَّهِ ثُمَّ يُنَبِّئُهُمْ بِمَا كَانُوا يَفْعَلُونَ
لست للذين فرقوا من الحجة فى الله
فصلة
{33} وَمَنْ أَحْسَنُ قَوْلًا مِمَّنْ دَعَا إِلَى اللَّهِ وَعَمِلَ صَالِحًا وَقَالَ إِنَّنِي مِنَ الْمُسْلِمِينَ
إني كما قال الله أن شاء الله وأنا أقول إببي من الْمُسْلِمِينَ
وكذالك في : الأحقاف
{15} وَوَصَّيْنَا الْإِنْسَانَ بِوَالِدَيْهِ إِحْسَانًا حَمَلَتْهُ أُمُّهُ كُرْهًا وَوَضَعَتْهُ كُرْهًا وَحَمْلُهُ وَفِصَالُهُ ثَلَاثُونَ شَهْرًا حَتَّى إِذَا بَلَغَ أَشُدَّهُ وَبَلَغَ أَرْبَعِينَ سَنَةً قَالَ رَبِّ أَوْزِعْنِي أَنْ أَشْكُرَ نِعْمَتَكَ الَّتِي أَنْعَمْتَ عَلَيَّ وَعَلَى وَالِدَيَّ وَأَنْ أَعْمَلَ صَالِحًا تَرْضَاهُ وَأَصْلِحْ لِي فِي ذُرِّيَّتِي إِنِّي تُبْتُ إِلَيْكَ وَإِنِّي مِنَ الْمُسْلِمِينَ
إني من الْمُسْلِمِينَ
إن أفضل الحجة الذي ليس لها ندامة هي الذي فى القرآن
Hausa
Sabodame bazan kasance daga cikin wadan s**a ware acikin addini ba s**a zamo qungiya
Lamar: ahlussunah waljama'a /Shi'a/dariqa(sufaye)?
Ma'am domin Allah s.w.t yace
s. zumar
{32} مِنَ الَّذِينَ فَرَّقُوا دِينَهُمْ وَكَانُوا شِيَعًا كُلُّ حِزْبٍ بِمَا لَدَيْهِمْ فَرِحُونَ
Daga wadanda s**a rarrabe addininsu s**a zamo qungiyoyi, kowace qungiya suna alfahari da abunda tare dasu
Zaka samu dukkan qungiya suna (wadan da s**a rarrabe) suna alfahari da abundake taredasu nadaga malamai da kuma jama'a (yawansu) da sauransu
Allah s.w.t yace : kowace qungiya suna alfahari da abinda ke tare dasu
S.an'am
الأنعم
{159} إِنَّ الَّذِينَ فَرَّقُوا دِينَهُمْ وَكَانُوا شِيَعًا لَسْتَ مِنْهُمْ فِي شَيْءٍ إِنَّمَا أَمْرُهُمْ إِلَى اللَّهِ ثُمَّ يُنَبِّئُهُمْ بِمَا كَانُوا يَفْعَلُونَ
Lallaine wadanda s**a rarrabe addinin su babu komai daga garesu 'kuma allai al'amuransu suna ga Allah sannan zai basu labarin abunda s**a kasance suna aikatawa(ranar alqiyama)
Babu wata hujja daga ga wadanda s**a rarrabe
S. Fussilat
فصلة
{33} وَمَنْ أَحْسَنُ قَوْلًا مِمَّنْ دَعَا إِلَى اللَّهِ وَعَمِلَ صَالِحًا وَقَالَ إِنَّنِي مِنَ الْمُسْلِمِينَ
Kuma wanda ya kyautata magana yana daga Wanda ya kira zuwa ga Allah kuma yayi aiki maikyau (nagari) yace ni musulmine
Lallaini kamar yadda Allah yake haka nake insha Allah kuma nace lallaini inadaga cikin mulmai
Haka nanma a s. Ahqab
وكذالك في : الأحقاف
{15} وَوَصَّيْنَا الْإِنْسَانَ بِوَالِدَيْهِ إِحْسَانًا حَمَلَتْهُ أُمُّهُ كُرْهًا وَوَضَعَتْهُ كُرْهًا وَحَمْلُهُ وَفِصَالُهُ ثَلَاثُونَ شَهْرًا حَتَّى إِذَا بَلَغَ أَشُدَّهُ وَبَلَغَ أَرْبَعِينَ سَنَةً قَالَ رَبِّ أَوْزِعْنِي أَنْ أَشْكُرَ نِعْمَتَكَ الَّتِي أَنْعَمْتَ عَلَيَّ وَعَلَى وَالِدَيَّ وَأَنْ أَعْمَلَ صَالِحًا تَرْضَاهُ وَأَصْلِحْ لِي فِي ذُرِّيَّتِي إِنِّي تُبْتُ إِلَيْكَ وَإِنِّي مِنَ الْمُسْلِمِينَ
Kuma munyiwa mutun wasiyya da iyayensa s**a daukeshi (a ciki) cikin wahala (yanayin wahalar daukan shine wahalar)
Tashayar dashi cikin wahala da daukan cikinsa da rainonsa wata talatin harya isa gimansa kuma yakai shekara arba'in yace ya ubangi ka kangeni don in godewa ni'imarka wanca kayi gareni kakuma yiwa iyayena kuma don inyi aiki mai kyau(nagari) Wanda zaka karba kuma ka kyautata (nagarta) zuri'ata lallai ni ina mai tuba izuwa gareka kuma lallai ina cikin musulmai
Lallai ina cikin musulmai(in musulmine)
Mafi girman hujjar da batada nadama itace acikin aqur'ani
📝 Ansaril islam