Tiffany Kayla

Tiffany Kayla Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Tiffany Kayla, Liverpool, Kano.

14/03/2024
Ya Ɗan Uwa mai wahalar da kansa wai sai sun gane gaskiya, ka gane ita fahimta datarwace ta Allah. kuma gwargwadon yanda ...
26/09/2023

Ya Ɗan Uwa mai wahalar da kansa wai sai sun gane gaskiya, ka gane ita fahimta datarwace ta Allah. kuma gwargwadon yanda bawa ke nemanta. Akwai waɗanda duk iya bayanin ka baza su fahimce ka ba, domin sunyi isa kan ɓatar da suke kai. Baka ji abun da wani mai waƙa yake cewa ba?:
لَقَد أَسمَعتَ لَو نادَيتَ حَيّاً #وَلَكِن لا حَياةَ لِمَن تُنادي
ولو نارا نفخت بها أضاءت #ولكن أنت تنفخ فى رماد
Ma'ana: " Haƙiƙa ya jika da mai rai kake kira, sai dai kash babu rayuwa ga wanda kake kira, da kuma wuta kake ta hurawa, iyanzu da ya k**a, sai dai kash, toka kake ta hurawa(Kaga she ba ranar da tokan zai k**a da wuta)".
Dan haka ka gane an daɗe ana ruwa ƙasa na shanyewa. Allah ya bamu kyakkyawar Fahimta da maƙal-ƙale wa Sunnar Annabin Rahma Muhammad ﷺ💕💕💕💕💕💕

30/04/2021

WASIYYA DOMIN RIBATAR RAMADAN 018
Dan uwana yanda kaga kwanaki na ta gudu haka shin ka lura da wani abu kuwa? Dage kayi tunani sannan ka zage dan kar bayan gushewar wadannan kwanakin masu Albarka ka dunga da na sani, domin bamu da tabbacin sake samun dama irin wannan da muka samu. Sannan ka sani cewa sada zumunci da ziyartar mutanen kirki da guraren kirki shima na cikin ladduban Azumi.
Allah ka datar da mu kasa mu cikin bayinka da za su ribaci wadannan kwanakin masu Albarka.

01/01/2020
27/11/2018

Assalamu Alaikum

21/08/2017

قال رسول الله صلى الله عليه وسلم:((لا تدخلوا الجنة حتى تؤمنوا،ولا تؤمنوا حتى تحابوا، أولا أدلكم على شيء إذا فعلتموه تحاببتم ؟ أفشوا السلام بينكم)). رواه مسلم، من حديث أبي هريرة رضي الله عنه.

Address

Liverpool
Kano

Telephone

+2347065789904

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tiffany Kayla posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share