18/06/2024
Innah lillahi wa innah ilaihir raju'un Allah yayiwa mahaifiyar abokin karatunmu rasuwa a daran jiya za'ayi jana'izarta yau Talata 18-06-2024 da misalin karfe 8:30am a unguwar Fagge layin kamfala mun sami labarin rasuwarta daga Danta abokin karatunmu Aminu Ma'azu SSS 3E K/NASS KANO
MUNA ADDU'AR ALLAH YA GAFARTA MATA KURA-KURANTA YA HASKAKA KABARINTA YA KULA MATA DA BAYANTA