Rano local government student association.

Rano local government student association.

Share

Peace and unity

13/08/2020

To reduce unemployment under this society.

11/09/2019

An bude sabon portal na daukar malaman primary a fadin jihar kano, inda gwamnati xata dauki mutum 3000 a wannan maaikata allah ya taimaka.

11/09/2018

happy islamic new year.

15/02/2018

Barkanmu da wannan lokaci mai albarka yan uwa da abokan arxiki ina mana fatan alkairi.

09/02/2018

Aslm barrkan mu da wannan lokaci kuma barrrrkanmu da ganin wannan babbar rana ta juma'a kuma ina fatan allah ya sada mu da alkairan dake cikin wannan rana ta juma'a ameen summa ameen gobe ne xaa gudanar da xa6en chairman da kansiloli a wannan jiha tamu mai albarka da wannan dama muke ce allah ya sa a gama lapia ameen summa ameen.

12/01/2018

Aslm barkanmu da safiya sannan allah ya sada mu da alkairan dake cikin wannan babbar rana ta jumaa ameen summa ameen

14/12/2017

The qaulifying examination result is around the corner. If you wrote qaulifying examination so is better for you to add exposure on your studies thank you all.

17/11/2017

Slm jamaar wannan gida ina muku fatan alkaira kuma allah ya sada mu da alkaian dake cikin wannan rana ta jumaa.ina so inyi wani tsokaci anan akan wasu kudi da ake tallafa wa daliban wannan local govt ta rano wato schoolarship dan allah mutane su kara hakuri domin muna sa ran kwanannan xaa biya wannan kudi bada jimawa ba. Da haka nake cewa ku huta lfy.

13/07/2017

Slm jama'a ga tambaya ga kowa da kowa acikin filayan wasan cikin garin rurum wanne yafi birge ka/ki nidai nace rurum pillars ka/ke fa...

Photos 12/07/2017

Slm ranku ya dade dafatan kuna cikin halin farin cîki allah ya sa haka ameen summa ameen

Want your school to be the top-listed School/college in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Address


Rano
Kano