DARUL SUNNA

DARUL SUNNA

Share

Assalamualaikum warahmatullah wabarakatuh wannan shafi anbudeshine Dan tinatar dajuna .

05/08/2024
22/07/2024

KARSHEN DAN MEDIA😭😭😭

Watarana zata zo ta
Za'a bude wanga data
Za'a duba whatsap da insta
Har da Facebook har twita
Babu kai rai yai halinsa

'yan uwa duka zasu ko ka
Kai kana can babu ran ka
Wasu na can na ta s**a
Wasu na a fagen yabon ka
Gwargwadon kyawun halinsa

Sannan kuma,sai a koma
Shafin ka,da babu kima
Aikin ka da kai na gulma
Cin mutuncin masu girma
Za'a bude,har a gansa

Kayi posting har da batsa
Ga ka can,baki na tsutsa
Qarqashin kabari ka kutsa
Babu damar ma,ka motsa
Sai a nuna mar tsiyar sa

Sai ka san me zaka tsara
Kar hawaye yai kwarara
Kuskuren da kake,ka gyara
Harkar Facebook,ka gyara
Kar kayo mutuwar asara
Sai ka san me zaka fesa.

Uthaimeen qalam ✍️

Want your school to be the top-listed School/college in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Telephone

Website

Address


Kano