Dukawuya Science model

Dukawuya Science model DUKAWUYA OLD STUDENT ASSOCIATION kANO

Dorayi saiku duba nakadai akace sai naka gashi mutumin kirki
02/03/2023

Dorayi saiku duba nakadai akace sai naka gashi mutumin kirki

Allahu akbar Allahu akbar yau Lahadi mahaifiyarmu ta cika kwana Arbain 40 da rasuwa ina rokon yan uwa da asata a addua A...
09/10/2022

Allahu akbar Allahu akbar yau Lahadi mahaifiyarmu ta cika kwana Arbain 40 da rasuwa ina rokon yan uwa da asata a addua Allah yakai rahama gareta da sauran yan uwa musulmi da sukamu rasuwa. Mu kuma in tamu tazo mu cika da imani Ameen 🤲🏼🤲🏼🤲🏼

02/07/2021
My great and forgettable pupils doing their group work during mathematics class.
27/04/2021

My great and forgettable pupils doing their group work during mathematics class.

17/07/2020

Alhamdulillah
Alhamdulillah
Alhamdulillah
Allah ka jibanci al amuranmu ameen ya Allah

11/11/2016
02/09/2016

Amadadin shuwagabannin
kungiyar DOSMOSA suna farin
cikin
gayyatar 'ya'yan kungiyar zuwa
wajen babban taro (GENERAL
MEETING) na kungiya da zatayi a
rana kamar haka
RANA:16-9-2016
WURI:A harabar makarantar
Dukawuya science model
primary school
LOKACI: 9:30 na safe
Allah ya bada ikon zuwa sako
daga Ibrahim Tahir
Ibrahim,P.R.O na
kungiya amadadin
shuwagabanni
Domin karin bayani a nememu a
wanan layin 07060888693,080
65086878,

Innalillah wa inna ilaihi rajiun! Innalillah wa inna ilaihi rajiun!! innalillahi wa inna ilaihi rajiun!!! Allah yayiwa a...
18/07/2016

Innalillah wa inna ilaihi rajiun! Innalillah wa inna ilaihi rajiun!! innalillahi wa inna ilaihi rajiun!!! Allah yayiwa abokin aikinmu Asissitant Head teacher Malam Garba dan asabe rasuwa yau 17/7/2016 muna rokon Allah yajinsa yasa ya huta Allah ya jibanci bayansa kamar yadda ya bada gudummuwa ajencigaban alumma amin

17/07/2016

6th Speech and prize giving day 2015
02/09/2015

6th Speech and prize giving day 2015

A yau ne aka gudanar da taron yaye dalibai karo na biyar
02/09/2015

A yau ne aka gudanar da taron yaye dalibai karo na biyar

Address

Opp Site GGC KANO QUATERS
Kano
DUKAWUYA

Telephone

+2348148811884

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dukawuya Science model posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category