16/12/2025
Ashabu maulid 2025/1447
ILIMI ADONE GA MA'ABOTANSA
قال رسولله صل الله عليه وسلم: بلغوعني ولوآية،وحدثواعن بني إسرائيل ولاحرج،ومن كذب علي متعمدافليتبوا مقعده من نار
(رواه البخاري)
16/12/2025
Ashabu maulid 2025/1447
14/12/2025
Gayyata
🗣🗣🗣
🎤🎤🎤
📢📢📢
Maulid🥇Maulid 🥈Maulid🥉
مدرسة أصحاب بيئة الرضوان لتعليم القرآن والدرسات إالسالمية
AS’HABU BAI’ATIR RIDWAN LITA’ALIMIL QUR’AN WADDIRASATIL ISLAMIYYA
YAKASAI ‘B’
E-mail: [email protected]
Tel: 08036387333,08063305797,07069494341,07035851825,08055071442,08176588151
Wannan makaranta mai albarka tana farin cikin gayyatar yan uwa musulmai masoya annabi Sallallahu alaihi wasallama
_________________________
Zuwa wajan
maulidin fiyayyan Halitta Annabi Sallallahu alaihi Wasallama
Karo na Goma sha Biyu
(12)
Wanda za'ayi kamar haka
Ranar🗓
LITININ 15/12/2025 - 24/06/1447 AH
Lokaci⏰
8:00pm-zuwa
wayewar gari
Wuri🏢
Harabar makaranta dake unguwar yakasai bayan kasuwar rimi kusa da yan kaji mukhtar ishaq street
A iso laapia
02/01/2025
02/01/2025
Ma sha Allah 01/01/2025-01/07/1446
27/12/2024
Allah ya bada ikon zuwa
🗣🗣🗣
🎤🎤🎤
📢📢📢
Maulid🥇Maulid 🥈Maulid🥉
مدرسة الأصحاب بيئة الرضوان لتعليم القرآن و الدراسة إسلامية ياكاسى "ب"
As-habu Bai Atur Ridwan lita'alimil Qur'an waddirasatil islamiyya yakasai B kano
Email:- [email protected]
Tel📞. 08036387333_0703 585 1825_0817 369 5265_0806 330 5797_07069494341
Wannan makaranta mai albarka tana farin cikin gayyatar yan uwa musulmai masoya annabi Sallallahu alaihi wasallama
_________________________
Zuwa wajan
maulidin fiyayyan Halitta Annabi Sallallahu alaihi Wasallama
Karo na Goma sha daya
(11)
Wanda za'ayi kamar haka
Ranar🗓
Laraba 01/01/2025 - 01/07/1446 AH
Lokaci⏰
8:00pm-zuwa
wayewar gari
Wuri🏢
Harabar makaranta dake unguwar yakasai bayan kasuwar rimi kusa da yan kaji mukhtar ishaq street
A iso laapia
10/12/2023
Ma sha Allah
10/12/2023
Maulid 2023/1445
29/11/2023