Komai kagani daga Allah ne

Komai kagani daga Allah ne

Share

An bude wannan shafi ne dan tunatar da yan uwa...

17/12/2018

Badan neman kudi mukeson mulkiba saidan muceto kano daga hannun azzalumai yan kashimuraba, kuma dasannu Allah zaimana maganin su.

08/11/2018
Photos 08/11/2018

Masu saurare da fatan an wayi gari lafiya. A cikin shirin namu na yau zaku ji cewar:-

Wasu da ake zaton 'yan Boko Haram ne sun kai hari garin Katargo da ke jihar Yobe a Najeriya inda s**a bude wuta.

Shugaban Amurka Donald Trump ya kori babban alkalin gwamnati Jeff Sessions daga mukaminsa.

Shugaban na Amurka kuma ya ce zai iya aiki tare da jam’iyyar Democrats a majalisar wakilai da ke da rinjaye amma ya ce zai iya maganin ‘yan jam’iyyar idan s**a yi yunkurin bincikensa.

Jagoran 'yan tawaye na kabilar Houthi na kasar Yemen, ya ce ba zai mika wuya ga kawancen yaki da su da Saudiyya ke jagoranta ba.

Yan Fansho a Najeriya sun bayyana cewa suna goyon bayan fafutukar da kungiyar kwadagon kasar ke yi ta neman naira dubu talatin a matsayin mafi karancin albashi domin karin zai iya shafar rayuwarsu .

Masana sun yi tsokaci kan yawan bas**a da Najeriya ta karbo, a daidai lokacin da ake gudanar da wani taro a birnin London kan yadda kasashen Afirka ke karbo bas**an.

Bayan sakin yara 'yan makaranta da aka sace a Kamaru, BBC ta samu tattauna da wata daliba daya daga cikinsu daliban.

Ma`aikatar ilimin kasar Ghana ta sanar da daukar wani matakin yin bita ga manhajar karatun Firamare da sakandare don rage yawan darussan da daliban makarantun za su rinka dauka daga zangon karatu na 2019 da 2020.

A Jamhuriyar Nijar hukumomi kungiyoyi sun mayar da hankali wajen bai wa tsoffin 'yan tawayen Abzinawa horo kan yadda za su dogara da kansu.

Muna dauke da sharhin Jaridun kasar Kamaru da labaran wasanni da na kasuwanci.

Sai ku kasance da mu a shirin safe da hantsi da za ku iya saurare kai-tsaye a shafinmu na intanet bbchausa.com

10/04/2018

aslm masoya annabin rahma s.a.w

04/06/2017

Assalamu alaikum wahamatullahi wabarakatuhu

30/03/2017

Assalamu alaikum wahamatullahi ta ala wabarakatuhu fatan alkhari da fatan kuntashi lfy masoya manzan allah s.a.w

19/02/2017

Assalamu alaikum warahma tullah wabarakatuhu ina muku fatan alkhari da fatan kowa yatashi lfy

Photos 27/11/2016

IN ANKI JI
BA AKIGANIBA

31/10/2016

Aslm

Want your school to be the top-listed School/college in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Telephone

Website

Address


Kano
FUNTUA