23/09/2026
Duk wani aiki da za mu aikata da sunan ibada, ya kamata mu fara tantance shi da koyarwar Manzon Allah ﷺ. Idan ya dace da Sunnarsa, sai mu aikata shi; amma idan ba abin da Annabi ﷺ ya koyar ba, to barinsa shi ne mafi alheri.
Ta haka ne za mu samu rabauta wajen aikata abin da Allah (S.W.T) Yake so, kuma Ya yarda da shi.