22/09/2022
Ku Yafe Mana Basussukan Da Ake Binmu: Shugaba Buhari Ga Shugabannin Duniya
Shugaba Muhammadu Buhari ya yi kira da shugabannin kasashen duniya su yafewa Najeriya da kasashe masu tasowa basussukan da suke binsu saboda halin matsin tattal
05/06/2018
Sending you a little gift. A little duah that you may or may not know.
ALLAHUMMA INNI AS' ALUKA AL'AFIYAH*
*The SHORTEST BUT POWERFUL PRAYER**
*Do you know it ???*..
Al-Abbas (R.A.), the uncle of the Prophet (ﷺ), came to the Prophet (ﷺ) and said:
“Ya Rasulullah, teach me a du'a.”
The Prophet ( ﷺ) said:
“O my uncle, say:
*ALLAHUMMA INNI AS' ALUKA AL'AFIYAH*
(O Allah, I ask you for afiyah).
Now what is Afiyah?
Afiyah means -
● To be saved from any afflictions, you are in afiyah.
● To be healthy, you are in afiyah.
● To have enough money, you are in afiyah.
● To live, you are in afiyah.
● To have your children protected, you are in afiyah.
●And if you are forgiven and not punished, you are in afiyah.
So basically, Afiyah means:
“O Allah, protect me from any pain and sufferings.”
This includes both dun'ya and akhirah.
Al-Abbas (R.A.) thought about this for a while, and then he came back after a few days and said (paraphrased):
“Ya Rasulullah, this du'a seems a little short. I want something big.”
The Prophet (ﷺ) said:
“My dear uncle, ask Allah for Afiyah for Wallahi, you cannot be given anything better than afiyah.”
It is a simple du'a.
Sincerely mean what you say while praying.
“O Allah, I ask You to be saved from any:
distress,
grief,
hardship,
harm, and
don't test me, etc.”
All of this is included in
*“Allahumma inni as'aluka al'afiyah”*
(Riyadh As Saliheen, Sunan At-Tirmidhi).
Make sure to share this to others and tell your friends:
Prophet Muhammed (ﷺ) said :
“Convey from me, even if it is one verse.”
May ALLAH accept all our prayers.Ameen.
25/05/2018
Oh Allah! Put us Among the Beneficiaries of this Great Day, "Friday". Save our Souls from the flame of Hellfire, Grant us Access to the Shade of Your throne on the Day of Judgement, Forgive our sins before our death, Ease our tasks and Grant us Jannatul Firdausi.Juma'ah Mubarak
20/05/2018
Ya Allah, show us the light and open our closed doors. Ya Allah, unite those who are away from their loved ones. Ya Allah, bestow on us Your mercy and help us to make what seems impossible, possible.
Ameen.
04/05/2018
MENE NE AZUMI??
1. AZUMI A LUGGA:-Shine kamewa
2. ASHARI'ANCE:- Shine kamewa daga barin chi ko sha da saduwa da iyali tun daga ketowar alfijir har zuwa faduwar rana da niyyar yin ibada.
RUKUNAN AZUMI
1. Yin niyya
2. Kamewa dagachi ko sha da saduwa da iyali
3. Zamani (lokachin yin azumi).
SUNNONIN AZUMI
1. Gaggauta buda baki
2. Jinkirta sahur
3. Addu'a yayin buda baki
4. Yin sahur da jinkirta shi.
MAKARUHAN AZUMI
1. Kaiwa matuka wajen kurkuran baki
2. Sumba
3. Dauwamar da kallo na sha' awa
4. Tunani akan al'amuran saduwa
5. Shafa ko runguma
6. Dandanan wani abu
7. Sanya tozali
8. Yin kaho.
ABUBUWAN DA SUKE BATA AZUMI
1. Saduwan wani abu zuwa makoshi (narkakke)
2. Fitarda maniyyi ko maziyyi da gangar
3. Saduwa ta hanyar tilasta
4. Chi ko sha da tunanin sauran dare
5. Chi ko sha da mantuwa
6. Saduwan wani abu wanda ba narkakkeba zuwa makoshi
7. Ridda.
ABUBUWAN DA SUKE HALAS
1. Yin asiwaki
2. Sanyaya jiki da ruwa
3. Tafiya ta halas
4. Sanya magani wanda ya dache
5. Tauna wani abu ga karamin yaro
6. Sanya turare.
ABUBUWAN DA AKAYI RANGWAME
1. Hadiye yawu
2. Rinjayen amai da magwas
3. Rinjayen wani kwaro zuwa ga makoshi
4. Kuran kan hanya
5. Wayan gari da janaba
6. Yin mafarki da rana.
Allah yabamu ikon aiki da shi. Ameen Thummah Ameen
18/04/2018
_*MUTANE GUDA GOMA ALLAH ZAI GINA MASU GIDA A ALJANNA:*_
_Abubuwa guda goma wanda ya aikata daya daga cikinsu,Allah zai gina masa gida a Aljanna:_
_Akwai wadansu aiyuka manya guda goma da Annabi ﷺ ya kwadaitar da al'ummarsa su aikata kuma har yace wanda ya aikata daya daga cikinsu Allah zai gina masa gida a Aljanna._
_*1-Gina Masallaci* (Masallaci ko islamiyya ko wata center ta Yada addinin musulunci)._
* da Muslim.*
*@ ﺻﺤﻴﺢ ﺍﻟﺠﺎﻣﻊ 6128 .*
_*2-Karanta Suratul Ikhlasy sau goma-10:* (karanta Suratul Qul huwallahu Ahad sau goma da kyakkyawan karaatu)._
*@ ﺻﺤﻴﺢ ﺍﻟﺠﺎﻣﻊ 6472*
*@ ﺍﻟﺴﻠﺴﻠﺔ ﺍﻟﺼﺤﻴﺤﺔ 2/126*
_*3-Fadar ALHAMDULILLAH da INNA LILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN:* a lokacinn da masifa ko wani bala'i ya sameka._
*@ ﺭﻳﺎﺽ ﺍﻟﺼﺎﻟﺤﻴﻦ 1 / 362 .*
_*4-Addu'a lokacin shiga kasuwa:* (wanda ya karanta wannan addu'a lokacin shiga kasuwa yana samun abubuwa guda hudu:_
_✏ Za'a Rubuta masa lada Miliyan guda-1,000,000._
_✏ Kankare masa Zunubai Miliyan guda 1,000,000._
_✏ Daukaka darajarsa sau Miliyan guda 1,000,000._
_✏ Kuma za'a gina masa gida a aljanna)._
*@ ﺻﺤﻴﺢ ﺍﻟﺠﺎﻣﻊ ( 1/1118*
_Ga Addu'ar:_
*ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺍﻟﻠﻪ ﻭﺣﺪﻩ ﻻ ﺷﺮﻳﻚ ﻟﻪ ﻟﻪ ﺍﻟﻤﻠﻚ ﻭ ﻟﻪ ﺍﻟﺤﻤﺪ ﻳﺤﻴﻲ ﻭ ﻳﻤﻴﺖ ﻭ ﻫﻮ ﺣﻲ ﻻ ﻳﻤﻮﺕ ﺑﻴﺪﻩ ﺍﻟﺨﻴﺮ ﻭ ﻫﻮ ﻋﻠﻰ ﻛﻞ ﺷﻲﺀ ﻗﺪﻳﺮ.*
_*5-Cike gurbi a cikin Sahun Sallah:* (wanda ya ga wani gurbi acikin sahu sai yashiga ya cike gurbin Allah zai gina masa gida a aljanna)._
*@ ﺍﻟﺴﻠﺴﻠﺔ ﺍﻟﺼﺤﻴﺤﺔ 4/515 @ ﺻﺤﻴﺢ ﺍﻟﺠﺎﻣﻊ 1843 .*
_*6-Kiyaye Sallolin Nafila Ratibai na dare da yini na Annabi ﷺ guda goma sha biyu-12:* (wanda ya kikayaye salloli guda goma sha biyu a cikin dare da yini Allah zai gina masa gida aljanna)._
*@ ﻭﺻﺤﻴﺢ ﺳﻨﻦ ﺍﻟﺘﺮﻣﺬﻱ @ ﺻﺤﻴﺢ ﺍﺑﻦ ﻣﺎﺟﺔ .*
_*7-Wanda yayi imani na gaskiya ga Annabi ﷺ:* (wanda yayi imani da Annabi ﷺ ya kuma yi hijira ko kuma yayi jihadi tare da shi ko yayi kokarin Yada sunnarsa bayan mutuwarsa Annabi ﷺ ya tsaye masa gida acikin aljanna)._
*@ ﺻﺤﻴﺢ ﺍﻟﺠﺎﻣﻊ*
_*8-Barin Jayayya da Gardama koda kine kake da Gaskiya:* (wanda yabar gardama ko tawasace ko shi yake da gaskiya amma yabar wannan gardama ko jayayya Annabi ﷺ yace ya sayen masa gida a Aljanna)._
*@ ﺍﻟﺘﺮﻏﻴﺐ ﻭﺍﻟﺘﺮﻫﻴﺐ .*
_*9-Barin Karya koda ta Wasace:* (wanda ya kiyaye kansa daga karya koda karyace ta wasa Manzon Allah ﷺ Ya tsaye masa gida a Aljanna)._
*@ ﺻﺤﻴﺢ ﺍﻟﺘﺮﻏﻴﺐ ﻭﺍﻟﺘﺮﻫﻴﺐ .*
_*10-Wanda yake da kyawawan Halaye:* (wanda yake da dhabi'u da hali mai kyau Annabi s.a.w ya tsaye masa gida a madaukakiyar aljanna)._
*@ ﺻﺤﻴﺢ ﺍﻟﺘﺮﻏﻴﺐ ﻭﺍﻟﺘﺮﻫﻴﺐ .*
_Wanda *Allah* ya gina masa gida a Aljanna,sai *Annabi ﷺ* ya koya mana aiyukan da zamuyi don mu kara kyautata wannan gida na Aljanna da kayan itatuwa da kayan marmaari._
_Fadar wannan zikiri:_
*ﺳﺒﺤﺎﻥ ﺍﻟﻠﻪ ﻭﺍﻟﺤﻤﺪ ﻟﻠﻪ ﻭﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺍﻟﻠﻪ ﻭﺍﻟﻠﻪ ﺃﻛﺒﺮ*
_Yana sanya Allah ya dasa maka itaciyoyi a cikin Gidanka na Aljanna._
*@ ﺻﺤﻴﺢ ﺍﻟﺠﺎﻣﻊ 3460 .*
_*Allah* Ne Mafi Sani_
_*✍🏼Mustapha Musa*_
Daga *MASJID DARUL QUR'AN*
23/11/2017
If you are facing hard times today, have faith and pray for a better tomorrow. Miracles do happen when you seek guidance from .