Children’s Day: Reflecting on the Future of Northern Nigeria
By Kamilu Hassan Hamza
As the world commemorates Children’s Day, we are called to reflect deeply on the realities facing children in Northern Nigeria. Millions remain out of school, while many others are enrolled in traditional Qur'anic schools (Almajiri) but end up on the streets—begging, hungry, poorly clothed, or orphaned without support.
We must not forget the plight of children in rural areas who are burdened with household responsibilities such as fetching water and working on farms—duties that hinder their access to quality education. Young girls are often sent to urban centres to work as domestic helpers or hawkers, exposing them to significant risks and dangers.
Equally concerning are the children held in correctional facilities or prisons, some without trial, and many without access to proper care tailored to their age and vulnerability.
These children are the future of our region. If we invest in their well-being today, Northern Nigeria will thrive tomorrow.
Alfitrah Academy
It is private school which gives free education for ORPHANS
Vision of Alfitra Academy, Kano:
"To nurture a generation of confident, knowledgeable, and God-conscious students who master the Holy Qur'an, achieve fluency in English and Arabic, and excel in science and mathematics, preparing them to lead and serve with excellence in a global world."
Motto:
Knowledge and Discipline
Mission of Alfitra Academy, Kano:
"At Alfitra Academy, we are committed to providing a balanced education that combines deep Islamic knowledge with academic excellence. We guide our students to memorize the Holy Qur'an within six years, develop fluency in English and Arabic, and achieve strong skills in science and mathematics. Through knowledge and discipline, we aim to build confident, ethical leaders who will serve their communities and the wider world with integrity and excellence."
Mission
"Alfitra Academy nurtures disciplined, knowledgeable students who master the Qur'an, speak English and Arabic fluently, and excel in science and mathematics to become future leaders."
Alfitra Academy School Culture:
1.
"Qur'an in our hearts, Knowledge in our minds, Discipline in our lives!"
2.
"Learn. Lead. Shine!"
3.
"With Qur'an as our Light, We Excel with Might!"
4.
"From Alfitra to the World — With Knowledge and Discipline!"
5.
"We Dream, We Learn, We Lead!"
6.
"Strong in Knowledge, Stronger in Discipline!"
Alfitra Academy slogans
"Where Knowledge Grows, and Discipline Leads."
"Rooted in Qur'an, Growing in Knowledge, Leading with Discipline."
"Learn Deeply. Speak Fluently. Excel Boldly."
"Preparing Global Leaders through Qur'an, Science, and Language."
"Faith. Knowledge. Discipline. Excellence."
-
Bujuro Da Gyaran Dokar Haraji Babbar Dama Ce Ga Arewa.
Wannan rikita- rikita ta nuna karara yadda ake cutar wasu Jihohin a tsohon tsari, kuma kamata yayi a fara gyara cutuwar da ake kafin, a zo da sabbin abubuwa.
Maganar kashi 20% da ake bawa Jihohin da ake kabar haraji a cikinsu, saboda kawai Hedukwar Kamfanoni tana Jiharsu ya saba da tsari da ma'anar VAT, kuma kunshi ne da yake cike da babakere.
Duk jihohin Nigeria ya kamata su samu kaso mai gwabi acikinsa, wannan lokaci ne na a gyara. Amma ta yaya?
Ga wasu shawarwari ga Jihohi su bujuro da wasu dokaki da kudire-kudire kamar haka:
1. Duk Kamfanin da yake Nigeria wanda yake biyan VAT ya zama wajibi ya bude ofis a duk Jihohin Nigeria, domin ya kididdige yawan kayan da ya siyar a wannan Jihar, ya ware VAT din Jihar.
2. Majalisun Jihohi su tabbatar sun yi doka da zata tabbatar da haka. Wadda zata kunshi
a. Karfafa ayyukan Chamber Of Commerce ta Jihohi
1. Domin tabbatar da kekkyawan yanayi ga Kamfanuwa
2. Ilimantarwa da kuma hada kan yan kasuwar domin su habaka samun VAT.
3. Hadin gwiwa da wasu Jihohi idan akwai bukatar haka.
4. Tabbatar da yankasuwar da suke iya odar kaya su yi amfani da Taahar Sauke Kaya Ta Tudu(Dry Port) ta Jihar idan suna da ita, ko kuma suyi hadin gwiwa da wadda ta fi kusa da su a tsarin ban gishiri in baka manda.
b. Kafa wata hukuma ko maaikata ko wani bangare a karkshen hukumar haraji ta Jiha domin tabbatar da taimakawa Kamfanuwa da yankasuwa, wajan kididdigar VAT.
Idan Jihoji s**a fahimci anfanin da VAT din da s**a samar a Jiharsu yake da shi, duk da dole wata Jihar ta fi wata kamar yadda yawan Jaama yake, babu gardama ko tirjiya da za a samu wajan kara yawan kasan da za samu da ga kashi 20%.
Kamilu Hassan Hamza
Alfitra Academy Kano.
Kudurin Dokar Haraji Kalubalan Arewa.
Tun bayan da Shugaban Kasa Tununbu ya mika wa Majalisun Kasa wannan kudirin gyaran doka, manya daga Arewa s**a nuna damuwarsu da kuma kin amincewarsu da wannan gyara.
Kudirai ne guda 4 amma an fi cece kuce akan wanda yake kunshe da sake fasalta harajin VAT kuma damuwar tafi karfi a yadda za a rabashi wato Sahe na 77.
Tsohuwar dokar ta yi fasali kamar haka: Kashi 50% za a bawa Jihohi, kashi 35% Kananan Hukumomi, kashi 15% kuma Tarayya.
Kashi 50% da za a bawa Jihohi za a mayar da lissafin kaahi 100% sai a ciri kashi 50% a rabawa jihohi da Abuja dai-dai wa dai-da, kashi 30% za a raba musu gwargwadan yawan jamaarsu, kashi 20% kuma za a rabawa Jihohin da aka karbi VAT din, shi ma gwargwadan yadda aka karba a Jihohin.
Gyaran dokar da ake so a yi ann fasalta shi kamar haka: Kashi 55% za a bawa Jihohi, kashi 35% Kananan Hukumomi, kashi 10% kuma Tarayya.
Kashi 50% da za a bawa Jihohi za a mayar da lissafin kaahi 100% sai a ciri kashi 20% a rabawa Jihohi da Abuja dai-dai wa dai-da, kashi 20% za a raba musu gwargwadan yawan jamaarsu, kashi 60% kuma za a rabawa Jihohin da aka karbi VAT din, shi ma gwargwadan yadda aka karba a Jihohin. Ragowar kashi 5% za a cike gibin da wasu Jihohi za su samu.
Amma Sashi na 22(12) ya fayyace abinda ake nufi da Jihohin da aka karbi harajin VAT a cikinsu ba kamar tsohuwar dok ba.
A da ana bawa Jihohin da Hedikwatar Kamfanin take, misali idan na sai katin MTN a Kano za a ciri VAT a bawa Lagos domin a nan Hedikwatar MTN take.
Amma a wannan gyaran Kano za a bawa a cikin raban wancan kashi 60%. Wannan baban ci gaba ne ta yadda za a rage babakeran Lagos da wasu tsirarun Jihohi na Kudu.
Abin lura a nan idan matsalar a kashi 60 take ko a nan tafi yawa, to a nemi a rage shi zuwa kaso 30% in yayi yawa 40%, in aka yi haka wasu Jihohin na Arewa abinda suke samu zai karu domin kusan ba sa samun komai a raban kaso 20% na baya. Idan aka rage kashi 10% zuwa 20% na raban dai-dai wa dai-da za a rabashi yanzu tare da su a kuma raba kashi 20% da basa samun komai tare ga kuma kashi 5% kari da za a karawa masu rangwanen samu.
Kamilu Hassan Hamza
Alfitra Academy Kano.
12/10/2024
Qualified Teachers are needed!
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Contact the school
Telephone
Website
Address
Kurna Makaranta, Tudun Bojuwa Katsina Road
Kano
Opening Hours
| Monday | 08:00 - 15:15 |
| Tuesday | 08:00 - 03:15 |
| Wednesday | 08:00 - 03:15 |
| Thursday | 08:00 - 03:15 |
| Friday | 08:00 - 01:15 |