28/12/2022
Alhamdulillah an gudanar da taron ajin science class na shekaru goma 2012 candy
This page is being create to help and organise the old student of this highly school in our field of
28/12/2022
Alhamdulillah an gudanar da taron ajin science class na shekaru goma 2012 candy
*SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!*
Assalamu alaikum a madadin shugabanci wannan gida na yiwa yan'uwa barka da sallah tare da fatan Alkhairi a gareku Allah Ya karbi ibadunmu Ameeen.🙏
Kamar yadda aka saba gudanar da taro a duk bikin Sallah, ana bawa yan'uwa hakurin rashin gabatar da taro a wannan sallah duba da yanayin da muka tsinci kanmu a ciki na wannan Annobar Corona, muna sanarwa da yan'uwa cewa baza'a gudanar da Wannan taro ba sai wani lokacin idan Allah Ya bamu aron rayuwa🙏
Muna rokon Allah Ya yayemana wannan Annoba data addabemu Allah Ya karemu wadan s**a kamu Allah Ya basu lafiya Ameen. Mungode. By👉 *Ameenu Dahir Muhammad (P.R.O)*✍
20/01/2020
Alhamdulillah another graduate to Datti Ahmad Secondry School Warure Kano state - DASSW from Kano University of Science & Technology Wudil - KUST Zaid S Fadl from faculty of Science department of biochemistry and Abubakar sani from faculty of Engineering department of electrical engineering.
Congratulations.
01/01/2020
A new year greeting to both you guys
Happy New Year to both of us wish you successful year with full of mercy.
You are today where your thoughts have brought you; you will be tomorrow where your thoughts take you.
🥰Good Day My people🥰
29/08/2019
WARURE OLD BOYS ASSOCIATION @ 2019 Reunion (Eid el fitr)
*WARURE OLD BOYS ASSOCIATION (WOBA) candy 2012 na farincikin gayyatarka zuwa taron data saba duk sallah*
*Rana Juma'a*
*Lokaci 10:00am*
*Wuri Datti Ahmad Sec. Sch warure*
*Daure ka sanar da wani*
Announcer
🖎 *Zaidu Salisu Falalu P.R.O III For president*
28/10/2018
Datti Ahmad Old Student Association Gave Birth To A New Graduate And A Doctor In Physiotherapy Person In Person (DPT. ZAYYAD SALISU AHMAD) From Bayero University May God Help And Make It Beneficial To You, Your Family And To All Muslims All Rounded. Congrats My Friends