Darul Islam

Darul Islam

Share

Wannan wani majalisine domin karawa juna sanin Addinin musulunci da kuma muhawa ga juna

12/05/2019

Ramadan day 7

12/05/2019

Day 6

12/05/2019

Day 5

09/05/2019

Day 4

07/05/2019

Day 3 may alkah accept our ibadah

06/05/2019

Day 2

06/05/2019

Day 1

20/10/2018

Mafi hankalin mutun shine wanda ya saki duniya tun kafin ta sake shi, kuma ya gyara kabarinsa tun kafin ya shiga cikinsa; kuma yaji tsoronAllah tun kafin ya hadu da shi; kuma yayi sallah a cikin jama'a tun kafin su sallace shi; Sannan kuma ya yi wa kansa hisabi tun kafin ayi masa, domin yau ranar aiki ce, ba hisabi, gobe kuwa Hisabi ne ba aiki ba. Allah Ya sa mu dace

12/08/2018

27 Dhul Qa'da
10 August 2018
Friday يوم الجمعة

Sayyiduna Aws Ibn Aws (رضي الله عنه) reports that

Rasulullah (صلى الله عليه وسلم ) said:

Whoever (does the following on a Friday):

1. Takes a thorough bath,
2. Goes very early to the Masjid,
3. Goes walking, not riding,
4. Sits close to the imam (not against the back wall)
5. Listens attentively to the khutbah (sermon)
6. Doesn’t engage in futile activity (like, talking to someone or fidgeting with his hair, clothes or cellphone etc)

Will receive for every step:

The reward for one year’s fast and one year’s Tahajjud Salaah!

(Sunan Abi Dawud and Tirmidhi)

Today being the day of Friday, let us recite Surah Kahf and excessive durood on Nabee صلى الله عليه وسلم

03/08/2018

Ina rokon Allah Ya saukar da Albarka, Alkhairi,Falala, Wadata, Ni'ima, Gafara, Rahama, Lafiya mai amfani, Kwanciyar Hankali Nutsuwar zuciya a garemu da Zuri'armu, da Musulmai Baki daya Ameen ya ALLAH. JUMAAT MUBARAK

22/07/2018

LISSAFI MAI MATUKAR HADARIN KUSKURE* * *

Mu dauki mutum mai shekara 60 a duniya!! *

Ace baccinka Awa 8ne Akullum cikin tsawon shekara 60 dinnan,

"ZAIZAMO KAYI BACIN SHEKARA 20
KENAN" *

Ace kana tafiya Aiki ko kasuwa dan neman Abinci! Awa 8 Akullum,

"ZAIZAMO KAYI SHEKARA 20 KENAN
WAJAN NEMAN ABINCE"

* Yarintarka shekara 15,

* Ace zakazauna cin Abinci sau biyu 2 a yini cikin minti 30 "ZAI ZAMO KA BATA SHEKAR 3 DAGA RAYUWARKA WAJAN CIN ABINCI"

JIMILLAR LISSAFIN!!!
Barci, da neman Abinci, da shekarunvKuruciya, da cin Abinci, sunkwashe shekara hamsin da takwas 58 kenan daga cikin 60 na rayuwarka, Shakara 2 biyu kacal tarage maka, ya ilaahi!!!!

Yan uwa duba kaga!!! Itakuma ibada da Allah yace: ya halicci mutum da Aljan dan subautama. Awa nawa kaware mata akullum???

Mezakace da ubangijinka a yinin da yake yima hisabi game da rayuwarka cikin mai ka karar da ita???

Kuyiwa kanku hisabi kafin ayi muku.

WARAKAKKIYAR MAGANA 100% Itace Alqur'ani baya haura shafi 600 zuwa 604 bude kaduba dan kasamu tabbas, shafuka 600 cikin kwana 30 zaiyi dai dai nawanawa kenan???

Karma ka wahala wajan lissafi
Afiliyake 600/ 30 =20,

AIKI MAI MATUKAR SAUQI
zaka'iya karanta shafi 20 Akullum, munada salloli biyar a yini bayan kowace salla karanta shafi 4 kacal zai zamo Ayini kakaranta shafi 20, kenan ka kammala Alqur'ani cikin kwana 30 kacal cikin sauqi.

INAMA DAI ZAKAI SHARE ZUWA GA ABOKANKA WANNAN SAQO SU KARANCE ALQUR'ANI TA DALILINKA!!! KO KASAN LADAN DA ZAKASAMU DUK
LOKACIN DA WANI YA KARANCE ALQUR'ANI???
ALLAHU AKBAR

19/07/2018

ABIN LUR

DUK LOKACIN DA KA SHIGA CIKIN TSANANIN WAHALA DA KUMA DAMUWA, KAR KA MANTA DA ABUBUWAN NAN GUDA BAKWAI:

1. Ka tuna cewa Jarrabawa ce daga Ubangininka, wanda yafi kowa Sonka da Kaunarka.

2. Ka tuna cewa Ubangijinka yayi maka haka ne don ya Kankare maka Zunubanka, ko kuma ya daukaka maka darajarka.

3. Ka tuna cewa an jarrabi Annabawa da Manzanni da Salihan bayin Allah wadanda s**a zo kafin ka.

4. Ka tuna cewa Tun kana cikin mahaifiyarka kafin ta haifeka an riga an rubuta maka duk abinda zaka samu aduniya, da kuma dukkan abinda zai sameka. Mai dadi ko Kishiyarsa.

5. Ka tuna cewar rungumar Qaddara kowacce iri, yana daga cikin Ginshikan Imaninka. Gwargwadon yadda kake rungumar Qaddara, gwargwadon haka imaninka yake.

6. Ka tuna cewar kowanne tsanani yana tare da sauki guda biyu. (Ga lada, ga kuma yayewar tsananin).

7. Ka tuna cewar Allah shine ARHAMANUR RAHIMEEN (MAFI TAUSAYIN MASU TAUSAYI) kuma yafi komai kusa dakai, Kuma yafi kowa tausayinka. Kuma zai amsa dukkan rokonka.

Ya Allah ka yaye mana dukkan Tsanani don hasken Alqur'aninka, don Rahamar nan taka wacce ta yalwace dukkan halittunka amin
( Barkammu da war haka)

Want your school to be the top-listed School/college in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Website

Address


Kofar Gadon Kaya Masjid Mal. Jaafar Mahmud Adam Gwale Local Govt
Kano
700241