18/02/2025
Allah ya karbi aikin malam
العلم و التربية
Knowledge And descpline
This is the new official page of our prestigious school
18/02/2025
Allah ya karbi aikin malam
18/02/2025
Shehin malami kuma malamin malamai.
Gwani Abdulladeef Abdullahi Umar
17/02/2025
Sauka cikin hotuna
Allah ya kaimu ta gaba da rai da lafiya
Assalam alaikum warahmatullah.
Bayan gaisuwa da bangajiya, muna Mika sakon godiya ga dukkan wanda s**a samu damar halartar taron saukar da muka gabatar a yau, da kuma wanda s**a yi mana addu'a.
Muna fatan kowa ya koma gida lafiya.
Allah ya kara daukaka wannan makaranta, malaman ta, shuwagabannin ta da kuma daliban ta baki daya.
Wannan makaranta mai albarka na kara tunatar da yan uwa cewa gobe ne (Lahadi) zata gudanar da saukar alqur'ani mai girma karo na 16.
Karfe 9:00
Allah ya bada ikon halarta.
14/02/2025
Assalam alaikum warahmatullah.
Bayan tarin gaisuwa da girmamawa, wannan makaranta mai albarka na farin cikin gayyatar yan uwa musulmai taron saukar alqur'ani karo na 16.
Allah ya bada ikon halarta ya kuma sanya albarka.
18/12/2024
Assalam alaikum warahmatullah.
Muna taya daya daga cikin yan uwan mu kuma dalibi ga wannan makaranta mai albarka Malam Saleh murnar kammala degree din sa na biyu (Masters degree) a bangaren qira'at a babbar jami'ar musulunci da ke Madina. Muna rokon Allah ya sanya albarka a karatun sa ya amfanar da musulmai da kuma musulunci.. Ameeen.
29/11/2024
Assalam alaikum warahmatullah...
Daukacin al'umar wannan aji mai albarka(IMAMU RAUH) na gayyata zuwa halartar taron hafla da kuma walimar khatmar alqur'ani na daliban wannan aji.
Allah ya sakawa malaman su da alkhairy, su kuma Allah yasa alqur'ani ya zama jagora a rayuwar su.
Assalamu alaikum...
Wannan makaranta mai albarka na sanarwa daukacin daliban ta cewa zata cigaba da gudanar karatuttuka daga yau sakamakon janye dokar hana zirga zirga.
Mu a fatan Allah ya wadatar da kasarmu da jahar mu da zaman lafiya mai yalwa da dorewa.
26/07/2024
Wannan makaranta mai albarka na kara tunatar da yan uwa.
Allah ya bada ikon halarta.
26/07/2024
Barka da Jum'ah
Sheikh Hamza Ahmad Director
Allah ya biya bukatu