Mu'az bin Jabal school complex

Mu'az bin Jabal school complex العلم و التربية
Knowledge And descpline
This is the new official page of our prestigious school

Allah ya karbi aikin malam
18/02/2025

Allah ya karbi aikin malam

Shehin malami kuma malamin malamai.Gwani Abdulladeef Abdullahi Umar
18/02/2025

Shehin malami kuma malamin malamai.
Gwani Abdulladeef Abdullahi Umar

Sauka cikin hotunaAllah ya kaimu ta gaba da rai da lafiya
17/02/2025

Sauka cikin hotuna
Allah ya kaimu ta gaba da rai da lafiya

16/02/2025

Assalam alaikum warahmatullah.
Bayan gaisuwa da bangajiya, muna Mika sakon godiya ga dukkan wanda s**a samu damar halartar taron saukar da muka gabatar a yau, da kuma wanda s**a yi mana addu'a.
Muna fatan kowa ya koma gida lafiya.
Allah ya kara daukaka wannan makaranta, malaman ta, shuwagabannin ta da kuma daliban ta baki daya.

15/02/2025

Wannan makaranta mai albarka na kara tunatar da yan uwa cewa gobe ne (Lahadi) zata gudanar da saukar alqur'ani mai girma karo na 16.
Karfe 9:00
Allah ya bada ikon halarta.

Assalam alaikum warahmatullah.Bayan tarin gaisuwa da girmamawa, wannan makaranta mai albarka na farin cikin gayyatar yan...
14/02/2025

Assalam alaikum warahmatullah.
Bayan tarin gaisuwa da girmamawa, wannan makaranta mai albarka na farin cikin gayyatar yan uwa musulmai taron saukar alqur'ani karo na 16.
Allah ya bada ikon halarta ya kuma sanya albarka.

Assalam alaikum warahmatullah.Muna taya daya daga cikin yan uwan mu kuma dalibi ga wannan makaranta mai albarka Malam  S...
18/12/2024

Assalam alaikum warahmatullah.
Muna taya daya daga cikin yan uwan mu kuma dalibi ga wannan makaranta mai albarka Malam Saleh murnar kammala degree din sa na biyu (Masters degree) a bangaren qira'at a babbar jami'ar musulunci da ke Madina. Muna rokon Allah ya sanya albarka a karatun sa ya amfanar da musulmai da kuma musulunci.. Ameeen.

Assalam alaikum warahmatullah...Daukacin al'umar wannan aji mai albarka(IMAMU RAUH) na gayyata zuwa halartar taron hafla...
29/11/2024

Assalam alaikum warahmatullah...
Daukacin al'umar wannan aji mai albarka(IMAMU RAUH) na gayyata zuwa halartar taron hafla da kuma walimar khatmar alqur'ani na daliban wannan aji.
Allah ya sakawa malaman su da alkhairy, su kuma Allah yasa alqur'ani ya zama jagora a rayuwar su.

07/08/2024

Assalamu alaikum...
Wannan makaranta mai albarka na sanarwa daukacin daliban ta cewa zata cigaba da gudanar karatuttuka daga yau sakamakon janye dokar hana zirga zirga.
Mu a fatan Allah ya wadatar da kasarmu da jahar mu da zaman lafiya mai yalwa da dorewa.

Wannan makaranta mai albarka na kara tunatar da yan uwa.Allah ya bada ikon halarta.
26/07/2024

Wannan makaranta mai albarka na kara tunatar da yan uwa.
Allah ya bada ikon halarta.

Barka da Jum'ahSheikh Hamza Ahmad DirectorAllah ya biya bukatu
26/07/2024

Barka da Jum'ah
Sheikh Hamza Ahmad Director
Allah ya biya bukatu

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mu'az bin Jabal school complex posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category