Tartilul Quran Littahfiz M/dala Kano

Tartilul  Quran Littahfiz  M/dala Kano Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Tartilul Quran Littahfiz M/dala Kano, Education, Kano.

Masjid An Nabawi gates are closed to prevent worshippers from entering as per new information released by the authoritie...
20/03/2020

Masjid An Nabawi gates are closed to prevent worshippers from entering as per new information released by the authorities which only authorised very few people to enter the Masjid Compound.
Allah ka yaye mana masifa πŸ™πŸ™πŸ˜­πŸ˜­

Assalam alaikukum wannan makarant Mai albarka tana gayyatar yan uwa d abokan arzuki zuwa wajen yaye hafizan alqurani Mai...
08/10/2018

Assalam alaikukum wannan makarant Mai albarka tana gayyatar yan uwa d abokan arzuki zuwa wajen yaye hafizan alqurani Mai girma Wanda zaa gabatar kamar haka:: ranar asabar 14 October 2018 Allah yarda ikon halarta ameeen amen πŸ™πŸ» πŸ™πŸ» πŸ™πŸ»

Masha allah daya cikin WINNER OF THE WEEK .Allah y taimaki wannan makarant  # share
21/07/2018

Masha allah daya cikin WINNER OF THE WEEK .
Allah y taimaki wannan makarant # share

Assalam alaikum warahmatulllah taala wabarakatuhu .  Agogo kenan wanda Hukumar wannan Makaranta ta tanada don bayar da s...
11/07/2018

Assalam alaikum warahmatulllah taala wabarakatuhu .
Agogo kenan wanda Hukumar wannan Makaranta ta tanada don bayar da shi kyauta ga Ajin da ya dara sauran maki a duk sati. Tilawa, Tarbiyya, Tsafta na daga cikin abbwan da za'a duba don bada makin.
Allah y taimaki wanna makarant tare d malamnt sannan atayamu d addua akan batun saukarm nan bada dadewab

09/07/2018

Asslam alaikum ayaune aka nada sabon shugaban daliabai n Wannan makaranta mai albarka.
IBRAHIM ABDULLAHI DAN GADO.....8 /JUNE/2018 d fatan Allah y tayashi riqo Ameen Ku tayashi d addua.

G saqo daga hukumar makarant
28/06/2018

G saqo daga hukumar makarant

ALLAH MUNGODEMA .....ALLAH Y TAIMAKI WANNAN MAKARANTA MAI ALBAARKA Y QARAWA MALAMANTA LAPIYA AMEEN
25/06/2018

ALLAH MUNGODEMA .....ALLAH Y TAIMAKI WANNAN MAKARANTA MAI ALBAARKA Y QARAWA MALAMANTA LAPIYA AMEEN

15/06/2018

Asslam alaikum amadadin wannan makaranta mai albarka tana miqa saqon barka d sallah .
Dafatan allah y karbi ibadunm yasamu acikin bayin d ake yantawa awannan wata ameen .
Allah y taimaki wannan makarant d malamant .

Allah y taimaki madrasatul Tartilul Quran Kareem Littahfiz Waddirastu Islamiyya m/dala kano
08/04/2018

Allah y taimaki madrasatul Tartilul Quran Kareem Littahfiz Waddirastu Islamiyya m/dala kano

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tartilul Quran Littahfiz M/dala Kano posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category