Barkammu da safiyar jumaa
Rayyahi saadatul hilla
rayiwa da nazari cikin lura da kiya,yewa in kana son gero to gero zaka shuka shukarka girbinka!
Dayawan lokaci se naji mata na Karin magana
MACE FITILAR GIDA
nikuwa nace ya kuke gani in gida yasamu futulu hudu
Ya RAMADAN
ASSALAMU ALAIKUM
BARKAMMU DA JUMA,A
Assalamu alaikum
Yan,uwa barkammu da wannan lokaci
Ga wani dafa,i kowa ya daure ya jarraba ana rubutawa ana tofawa
Aruwan Qasa rijiya ko kogi wama ashbaha
Fatima 7 Amma ayara karshe se a maimaita ko wacce sau 7
19/10/2021
Nana Amina allah kara maki yarda du acikin mata ke jalla yazaba
19/10/2021
Anhaifi me tsira da amincin allah amakka ranar litinin 12/ rabi,ul auwal
Anhaifeshi wankakke abinsha abin kwallacewar
Idanuwa
Haske yana bayyana agareshi yana maidaga idanuwan sa izuwa sama
Sallallahu alaihiwasallam
Fatiha da salatil fatihi
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Contact the school
Telephone
Website
Address
Garba Me Harawa
Kano