Malama Zainab Kabara

Malama Zainab Kabara Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Malama Zainab Kabara, Education, Kano munincipal, Kano.

Tafsirin Al-Kur’ani Sayyida Habashiyya Kabara
19/02/2026

Tafsirin Al-Kur’ani
Sayyida Habashiyya Kabara

Tafsirin Al-Kur’ani             Na Malama Sadiya Ado Musa Soron dinki
19/02/2026

Tafsirin Al-Kur’ani
Na
Malama Sadiya Ado Musa Soron dinki

SANARWAR TAFSIRIN ALKUR’ANI!!!Ranekun ASABAR DA LAHADI
18/02/2026

SANARWAR TAFSIRIN ALKUR’ANI!!!

Ranekun ASABAR DA LAHADI

buɗaddiyar gayya zuwa ga masoya shugaba s.a w mata zallah, fatan Allah ya nuna mana yasa damu za'a yi. muna maraba da da...
06/09/2025

buɗaddiyar gayya zuwa ga masoya shugaba s.a w mata zallah, fatan Allah ya nuna mana yasa damu za'a yi.

muna maraba da daukacin masoya da yan uwa na kusa da na nesa

Alhamdu-Lillah مدرسة نيل السعادة لتعليم المرأة للسيدة سعيدة سورنطنك Ta gabatar da maulidin Manzon Allah Sallallahu Alaih...
01/09/2025

Alhamdu-Lillah
مدرسة نيل السعادة لتعليم المرأة للسيدة سعيدة سورنطنك
Ta gabatar da maulidin Manzon Allah Sallallahu Alaihi wa sallama a jiya lahadi 31/8/2025

Muna addu'ar Allah ya karbi wannan hidima da aka gabatar a janibin shugaban ya sarrafa ladan ga ruhim Mafabatan mu da maluman ku

Allah ja jadda Rahama ga Sheikh Dr. Abubakar Ibrahim Chigari da mahaifiyar tasa Hajiya Gwaggo Allah ya saka masu da alkhairi wannan Aiki da aka bari Allah ya tabbatar dashi ila yaumil kiyamati Sabida alfarmar shugaba Sallallahu Alaihi wa sallam.

gayyata zuwa ga "yan uwa mata zallah muhammadawa Allah ka barmu da Annabi
27/08/2025

gayyata zuwa ga "yan uwa mata zallah muhammadawa

Allah ka barmu da Annabi

İna gayyatar Dukkan masoya shugaba s a.w
21/09/2024

İna gayyatar Dukkan masoya shugaba s a.w

Address

Kano Munincipal
Kano
KABARA279,KANO

Telephone

+2348163209230

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Malama Zainab Kabara posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category