Ma'ahad Abdullahi College of Qur'an Kurna Asabe Naira Da Kobo

  • Home
  • Nigeria
  • Kano
  • Ma'ahad Abdullahi College of Qur'an Kurna Asabe Naira Da Kobo

Ma'ahad Abdullahi College of Qur'an Kurna Asabe Naira Da Kobo An kirkiri wannan page ne dan sada zumunta tsakanin dalibai da malamai na wannan makaranta
By Naziru Ibrahim (Walkiya) 08187652517
2014 CANDY

كل من عليها فان،ويبقى وجه ربك ذالجلال والإكرام قد توفى الجاج يونس ادريس أمس ليلانسأل الله تبارك و تعالى أن يغفره
15/08/2026

كل من عليها فان،ويبقى وجه ربك ذالجلال والإكرام

قد توفى الجاج يونس ادريس أمس ليلا
نسأل الله تبارك و تعالى أن يغفره

MASHA ALLAH Amadadin Malamai da Dalibai na Wannan Makaranta Muna taya Malaminmu MALAM DAYYABUmurnar Kammala digirinsa a ...
14/08/2026

MASHA ALLAH

Amadadin Malamai da Dalibai na Wannan Makaranta
Muna taya Malaminmu MALAM DAYYABU
murnar Kammala digirinsa a fannin Yaren Larabci (B.A.Arabic)
daga Jami'ar Gwamnatin tarayya ta dutsinma(Federal University Dutsinma)

INNA LILLAHI WAINNA ILAYHI RAJIUNياايتها النفس المطمئنة،ارجعى الى ربك راضية مرضية.Allah yayiwa Mahaifin Tsohon SHUGABAN ...
22/07/2026

INNA LILLAHI WAINNA ILAYHI RAJIUN
ياايتها النفس المطمئنة،ارجعى الى ربك راضية مرضية.

Allah yayiwa Mahaifin Tsohon SHUGABAN Daliban Wannan Makaranta INUWA BALARABE (sarki INUWA) Rasuwa a wannan dare
za'ayi zana'iza gobe Alhamis da misalin karfe 8:30 na safe
a 'Shago Tara layin Malam Saidu

muna fatan Allah ya gafarta masa

INNA LILLAHI WAINNA ILAYHI RAJIUNA Cikin Alhini muke sanarda RasuwarShehu Muhammad (MALAM BABBA KURNA BABBAN LAYI
03/05/2026

INNA LILLAHI WAINNA ILAYHI RAJIUNA
Cikin Alhini muke sanarda Rasuwar
Shehu Muhammad (MALAM BABBA KURNA BABBAN LAYI

25/04/2026

INNA LILLAHI WAINNA ILAYHI RAJIUNA
Munsamu Labarin Rasuwar MALAM ABDULLAHI AKARAMI
Mahaifi G Dalibin Wannan Makaranta UMAR HOLANGE

DAURIN AURE! DAURIN AURE!! DAURIN AURE!!!Amadadin Kungiyar Tsoffin daliban Wannan Makaranta aji na 2014Muna  Gayyatar DA...
08/04/2026

DAURIN AURE! DAURIN AURE!! DAURIN AURE!!!

Amadadin Kungiyar Tsoffin daliban Wannan Makaranta aji na 2014
Muna Gayyatar DAURIN AUREN
ALIYU ALASAN (Alyus)

Rana: Asabar 11/04/2026
Wurin daurin aure: Kurna Tudun Bojuwa Masallacin NASIRU AHALI

LOKACI: 10:00 Karfe Goma Na safe

Aiso lafiya

Amadadin shugabanni Wannan Makaranta na Farin Cikin gayyatar zuwa daurin Auren 'Yar Yasayyadi Malam Shafi'U Musa
28/01/2026

Amadadin shugabanni Wannan Makaranta
na Farin Cikin gayyatar zuwa daurin Auren
'Yar
Yasayyadi Malam Shafi'U Musa

كل من عليها فان،و يبقى وجه ربك ذالجلال والاكرامAllah yayiwa Abba yababa Rasuwa04/12/25
05/12/2025

كل من عليها فان،و يبقى وجه ربك ذالجلال والاكرام
Allah yayiwa Abba yababa Rasuwa
04/12/25

Ma'ahad class of 2011
03/12/2025

Ma'ahad class of 2011

Address

Kurna Aasabe
Kano
5153

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ma'ahad Abdullahi College of Qur'an Kurna Asabe Naira Da Kobo posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Ma'ahad Abdullahi College of Qur'an Kurna Asabe Naira Da Kobo:

Shortcuts

Share

Category