Maryam

Maryam Domin nishadantar daku

03/10/2022

LABARI MAI RIKITARWA🌝😀🤪🥺

Jiya munyi fada da matata nayi barci😭 washe gari na tashi naga ta mutu ashe kashe kanta tayi da wuka🗡️🥺

Saina fara kuka😩 saitace in kwantarda hankalina komai zaiyi daedae🙏🏾😊

Nadauketa nasata amota muka nupi asibiti dana waiga naga harma ta mutu ashe tasha guba ne😩 sainace meyasa zakiyi haka🥺

Tace in kwantarda hankalina komai zaiyi daedae🙏🏾😊

Muna cikin tafiya ahanyar asibiti munzo daedae wani gada sai tace in tsaya🌚 ina tsayawa naga ta fita daga motar ta fada ruwa😭 ta mutu😭
Sai aka ciro gawarta daga cikin ruwan😢
Napara kuka🥹

Saitace in kwantarda hankalina komai zaiyi daedae🙏🏾😊

Mukaci gaba da tapiya a mota har muka isa asibiti likita👨🏽‍🔬 yacemin babu abunda yasamu gawarta zata samu lafiya😇
Kwatsam mukaga jini na fitowa abakinta ashe wani guban takara sha tasake mutuwa🥹

Sai tace in kwantarda hankalina komai zaiyi daedae 🙏🏾😊

🚶🚶Bari naje Nasha Magani na 🤨

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Maryam posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share