Panshekara students association

Panshekara students association PANSHEKARA STUDENTS ASSOCIATION (PANSA)

Congratulations 🎉 President MMustapha Rabiu SpìdérRMustapha Rabiu SpìdérSMustapha Rabiu SpìdérAllah ubangiji yakawo babb...
09/12/2024

Congratulations 🎉 President
MMustapha Rabiu SpìdérRMustapha Rabiu SpìdérSMustapha Rabiu Spìdér
Allah ubangiji yakawo babban rabo

Congratulations 🎉 Allah yataya riqo NNafiu Garba AliyuGNafiu Garba AliyuANafiu Garba Aliyu
19/11/2024

Congratulations 🎉
Allah yataya riqo
NNafiu Garba AliyuGNafiu Garba AliyuANafiu Garba Aliyu

20/05/2024

Alhmdllh JAMB dinda
Hon. Akilu Zanna Isa yabaiwa kungiyar dalibai ta Panshekara
Allah mungodemaka

240 Female
170 Female
168 Male
186 Female
158 Female

Muna Godiya Allah ubangiji yacigaba da shiga lamuran ka Hon

Wannan kungiya tana mai farincikin sanar da dalibai cewa zatafara gudanar da JAMB EXTRA LESSON Time:- 9:00am promptDate:...
06/03/2024

Wannan kungiya tana mai farincikin sanar da dalibai cewa zatafara gudanar da JAMB EXTRA LESSON

Time:- 9:00am prompt
Date:- 10-March-2024


Karkashin jagorancin
Mal Mustapha Rabiu
Abdul Rahman M Lawan
Gadanya

Alhmdllh duk daga wajen taron daya gudana jiya kenan Alhmdllh shirye shirye sunyi nisa don tunkarar sabuwar shekara ga s...
04/03/2024

Alhmdllh duk daga wajen taron daya gudana jiya kenan
Alhmdllh shirye shirye sunyi nisa don tunkarar sabuwar shekara ga sabbin shuwagabannin wannan kungiya Muna fatan Allah Ubangiji yyi riqo da hannayesu yashige musu gaba

Address

Panshekara
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Panshekara students association posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category