GSS DABO KANO

GSS DABO KANO

Share

This group is for students and teachers in government senior secondary school DABO boys kano state

10/07/2022

GSS DABO OLD BOYS!!!

Assalamu alaikum warahmatullah.

Wannan ƙungiya tana farin cikin gayyatar kafatanin iyalan ta, watau tsofaffin ɗalibai na makarantar Dabo tun daga farko har na yanzu.

Wannan taro dai shine babban taron da ƙungiyar ta saba haɗawa duk shekara domin sada zumunci da ciyar da Makarantar zuwa matakin gaba. InshaAllah wannan taro zai gudana Gobe Monday 11 07, 2022, a cikin makarantar inda aka saba haɗuwa. Allah Ya bada ikon zuwa. Aamiin.

President Dabo Old Boys
Lawan Ali Muhammad.

Khalifa
Sun. 10 July, 2022

Photos from GSS DABO KANO's post 03/08/2020

Hotunan Taron tsofaffin dalibai na wannan makaranta kenan daya gudana a yau

28/07/2020

Breaking news
Secondary school will resume on 4th August 2020 but only sss 3 and jss 3 will resume.
Student will have two weeks to prepare for west African examination (WAEC) due to start on 17th of August-2020.

Photos from GSS DABO KANO's post 22/07/2020
09/07/2020

Gwamnatin Nigeria ta sanar da cewa daliban Nigeria ba zasu zana jarabawar WAEC ba a shekarannan ta (2020) saboda kasancewar makarantun a kulle .
Har yanzu dai ba asan takamaiman lokacin da za abude makarantun ba

08/07/2020

West African examination council set 4th August to start examinations

05/07/2020
26/03/2020

ALLAH YA TSARE MU

29/02/2020

Corona virus (covid19) update

Want your school to be the top-listed School/college in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Website

Address


FRANCE Road
Kano