10/07/2022
GSS DABO OLD BOYS!!!
Assalamu alaikum warahmatullah.
Wannan ƙungiya tana farin cikin gayyatar kafatanin iyalan ta, watau tsofaffin ɗalibai na makarantar Dabo tun daga farko har na yanzu.
Wannan taro dai shine babban taron da ƙungiyar ta saba haɗawa duk shekara domin sada zumunci da ciyar da Makarantar zuwa matakin gaba. InshaAllah wannan taro zai gudana Gobe Monday 11 07, 2022, a cikin makarantar inda aka saba haɗuwa. Allah Ya bada ikon zuwa. Aamiin.
President Dabo Old Boys
Lawan Ali Muhammad.
Khalifa
Sun. 10 July, 2022