Sa'adatu Rimi University Of Education Kano

Sa'adatu Rimi University Of Education Kano

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sa'adatu Rimi University Of Education Kano, College & University, Na'ibawa Zaria Road Kano, Kano.

18/11/2025

NAKSS PRESIDENT SRCOE CHAPTER
Amb Elbash

14/11/2025

An Fara Sai Da Form Na Admission Na NCE A Sa'adatu Rimi Duk Mai Bukata Ya Kira 08034666488 🎊💥📌

28/10/2025
28/10/2025

Ƙungiyar Ɗaliban Yan Asalin Jihar Kano ta Kwalejin Ilimi ta Sa’adatu Rimi, Kano (NAKSS–SRCOE) ta kaddamar da sabunta bandakin ɗalibai da ake yawan amfani da shi a cikin harabar makarantar, domin inganta tsafta da walwalar ɗalibai.

An gudanar da taron kaddamarwar ne ƙarƙashin jagorancin shugaban ƙungiyar, Jakada Elbash, wanda ya bayyana cewa aikin na daga cikin shirye-shiryen ƙungiyar na bunƙasa jin daɗin ɗalibai da tabbatar da ingantaccen muhalli a cikin makarantar.

A cewar shi, “Ƙungiyar NAKSS ta himmatu wajen ganin ɗalibai suna rayuwa cikin tsafta da kwanciyar hankali, saboda tsafta na da alaƙa kai tsaye da ingancin ilimi.”

An gudanar da taron ne tare da halartar jami’an makarantar da wakilan ƙungiyar ɗalibai.

Hoto daga:
Comr. Yusuf Sani Dan Father
Jam’in Yaɗa Labarai na II, NAKSS – Kwalejin Ilimi ta Sa’adatu Rimi, Kano

22/09/2025

NAKSS PRESIDENT SRCOE CHAPTER.

Amb Elbash 👍

20/09/2025

SANARWA SANARWA SANARWA .

An Fara Sai Da Form Din (NCE) Mai Bukata Ko Yake Da Wanda Zai Shigo Sa'adatu Rimi Yayimin Magana Ta Inbox Ko A Kira 07034666488 .

Mungode

20/09/2025

An Fara Siyar Da Form Din Shiga Sa'adatu Rimi Ga Mai Bukata Ya Kira 07034666488

06/09/2025

Tuna Baya Lokacin Da Mr President Yayi Takara A Tarauni 💥📌

11/07/2025

SANARWA SANARWA SANARWA .

An Fara Sai Da Form Din (NCE) Mai Bukata Ko Yake Da Wanda Zai Shigo Sa'adatu Rimi Yayimin Magana Ta Inbox .

Mungode

Want your school to be the top-listed School/college in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Culinary Team

Attire

Website

Address


Na'ibawa Zaria Road Kano
Kano