Tsangayar shaik albany zaria

Tsangayar shaik albany zaria ﷽
الله أكبر
muna godiya ga mabiyan shafinmu mai albarka na shaik albani zaria(rhmh)

الله أكبر

17/10/2025

Big shout-out to my newest top fans! Alhasan Umar Muhammad Sani, Kabiru KB, محمد زرامي كولي إبرهيم

11/10/2025
Ɗaliban Makarantar Malam Albaniy Zaria(Albaniy Science International Academy – Daarul Hadeethis Salafiyyah)a Mashā’ir, b...
07/10/2025

Ɗaliban Makarantar Malam Albaniy Zaria
(Albaniy Science International Academy – Daarul Hadeethis Salafiyyah)
a Mashā’ir, birnin Makkah al-Mukarramah

Alhamdulillaah, ɗaliban makarantar Malam Albaniy Zaria sun sami damar zuwa ƙasashen haram domin gudanar da ibadar Umrah, inda s**a ziyarci Mashā’ir (Mina, Muzdalifah, da Arafah) cikin natsuwa da tsari.

Muna Fatan Allaah Madaukakin Sarki da Ya karɓi ibadarsu, Ya sa ta zama hujja a gare su, kuma Ya dawo da su lafiya gida.

Albaniy Science International Academy – Daarul Hadeethis Salafiyyah
A Makkah al-Mukarramah, 1447H

16 Rabi‘ al-Thani 1447
7th October, 2025
fans
Tsangayar shaik albany zaria

30/09/2025

Allah ya saka da alkairi

28/09/2025
Allah ya jikan mlm anyiwa addini hidimaAnkoma ga Allah.
27/09/2025

Allah ya jikan mlm anyiwa addini hidima
Ankoma ga Allah.

May Allah bless you mlm
24/09/2025

May Allah bless you mlm

Akwai Buƙatar Mu  Yaɗa Manufar Sheikh Albaniy ZariaDangane da Dalilin Kafa Daarul Hadeethis Salafiyya Zaria Nigeria Kama...
23/09/2025

Akwai Buƙatar Mu Yaɗa Manufar Sheikh Albaniy Zaria

Dangane da Dalilin Kafa Daarul Hadeethis Salafiyya Zaria Nigeria Kamar Yadda Ya Bayyana a Kaset Guda Uku a Ranar 15 Ga Satumba, 2013

Live Karfe 8:00pm Na Yau In Shaa Allaah
Allaah Yajikan Shaykhana Albaniy Zaria 🙏😔
Shamsu yunusa (ASSALAFY)

Address

Kano Bbj
Kano

Telephone

+2349038845504

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tsangayar shaik albany zaria posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share