Sasshiladawakinkudu

Sasshiladawakinkudu

Share

sas media

27/08/2024

Abin alfaharina ni sas media ya Allah kakarawa wannan bawan naka lafiya mai amfani a duniya da lahira wallahi alheri ne shi a cikin rayuwata

Photos from Sasshiladawakinkudu's post 09/07/2024

Allah kadawamar da farin cikinmu dan fatima

Photos from Sasshiladawakinkudu's post 09/07/2024

Ya Allah Dan san da mukewa zuriyar gidan Annabi ta gaskiya kasa mugama da duniya lafiya cikin amincinka da tausayinka

03/07/2024

Assalamu alaikum warahamatullahi wabarakatuchu amadadina da yan uwana munamika sakon bangajiya ga wayanda sukasami damar halartar bikina dama wayanda basusami ikoba muna godiya sosai Allah yasaka da alkairi nagode nagode nagode

14/06/2024

"Arziƙi, lafiya, ilmi, ɗaukaka ko matsayi, Mai sarrafa su shine Allah, Basa buƙatar gaggawa, suna buƙatar addu'a ne dakuma aiki tuƙuru".

Allah Ya buɗe mana ƙofofin arziki kuma ya yalwa Zuciyarmu da kaɗaituwa zuwa Bauta masa. Ameen.

12/06/2024
11/06/2024

Ya Allah duk inda ba a kaunarmu karabamu da gorin dan ikon ka Allah karkabarmu muyi wahalar banza

Photos from Sasshiladawakinkudu's post 08/06/2024
Photos from Sasshiladawakinkudu's post 08/06/2024

Allah yabada zama lafiya kanwata

07/06/2024

Ya Allah Albarkacin wannan watan kayi mana rahama

Want your school to be the top-listed School/college in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Website

Address


Nigeri
Kano
111222