22/01/2022
Tested And Trusted
Politician
22/01/2022
Tested And Trusted
What's on *ZAGO AKIDA SOCIAL MEDIA, KANO STATE*
GWAMNATIN ADALCI TA MAI MALA BUNI, TA SIYO SABBIN MOTOCI DAN INGANTA AIKIN [YOROTA]
Kamar Yadda Kuke Gani, Wadannan Sabbin Motoci Kiran Hilux Wanda Gwamnatin Jihar Yobe Karkashin Jagorancin Adalin Shugaba Mai Mala Buni, Ya Bada Umarni Cikin Gaggawa Da A Bada Wadannan Motoci Ga Hukumar YOROTA Dan Inganta Aikinsu.
Allah Ya Kara Taimakawa Gwamnatin Buni Da Irin Namijin Kokari Da Yakeyi A Jiharsa Da Kasa Baki daya.
Allah Kara Albarka A Gwamnatin sa.
Abdulkadir Sagir Mukhtar ✍🏻....
Secretary General Zago Akida Social Media, Kano State. mind?
16/11/2020
20/01/2020