25/03/2021
Buhari ya fara shirin jinginar da titin Kano zuwa Katsina da wasu 11 Gwamnatin tarayya a jiya talata ta fara shirye-shiryen jinginar da wasu manyan titunan tarayya guda goma sha biyu a sassa daban-daban na kasar nan. Ministan ayyuka da gidaje Babatunde Raji Rashola …