13/05/2026
๐๐- ๐๐ฃ๐ข๐จ๐ฎ ๐๐๐-๐ ๐๐๐ฌ
WhatsApp: 08170400580
Location: Fagge Wapa, Kano State.
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from K&A DARMA GEN ENT, Fagge Local Government, Kano.
K&A DARMA General Enterprise
Trusted supplier of quality machines (Brand new & Second New)
We Sell | We Deliver | We Maintain
24/7 Service | Nationwide Delivery
๏ฟฝ Kano, Nigeria
13/05/2026
๐๐- ๐๐ฃ๐ข๐จ๐ฎ ๐๐๐-๐ ๐๐๐ฌ
WhatsApp: 08170400580
Location: Fagge Wapa, Kano State.
๐๐- ๐๐ฃ๐ข๐จ๐ฎ ๐๐๐-๐ ๐๐๐ฌ is 100% available for sell at ๐&๐ ๐๐๐ซ๐ฆ๐ ๐๐๐ง๐๐ซ๐๐ฅ ๐๐ง๐ญ๐๐ซ๐ฉ๐ซ๐ข๐ฌ๐๐ฌ.
Jama'a cikin dare jiya JC Ajiou 110-8 UDs ya shigo kasuwa. Ko guda nawa kake buฦata bazaka samu nan take. Masu sari da masu siyan dai dai da masu su son jin farashin sa kuyi mana magana.
Mun gode...!
WhatsApp: 08170400580
Location: Fagge Wapa, Kano State
10/05/2026
Bismillah
Allahumma Iyyaka Na'abudu Wa Iyyaka Nasta'in
๐ค๐ฏโ
๏ธ
08/05/2026
Dear Valued Customers,
We are delighted to announce that the ๐๐- ๐๐ฃ๐ข๐จ๐ฎ ๐๐๐-๐ ๐๐๐ฌ is now available at ๐&๐ ๐๐๐ซ๐ฆ๐ ๐๐๐ง๐๐ซ๐๐ฅ ๐๐ง๐ญ๐๐ซ๐ฉ๐ซ๐ข๐ฌ๐๐ฌ.
Supply will commence in just a few hours. Hurry now and secure yours before stock runs out! Thank you for your continued patronage.
For more enquiries:
WhatsApp: 08170400580
Location: Fagge Wapa, Kano State
Jama'a kowa ya kauce yau Katsinawa muka kasawa haja. Amma akaima zaka iya magana mudddin yayi maka. Kuma mu siyar maka.
Domin jin daษi customers dinmu na jihar Katsina wannan bidiyon na sadaukar dashi gareku..
Muna cewa wannan kalar MOCHA, Ko da kuษi sai da rabon ka. Yanzu haka muna da guda 3 amma Jincheng UDS dinsa, wannan da kuke kallo Jincheng UD ne.
03/05/2026
Available ๐ฏ
Wannan shine Jincheng 110-8 UDS Silver kala k***n wato Ash mai haske. Wannan kalar da ko ina ake samun ta ba, tana matukar wahala domin kalace mai kyau kuma ba ayin ta da yawa.
Yanzu haka a K&A Darma Gen Ent muna da ita, kuma zamu siyar muku daidai da ko wace kala bazamu banbanta muku kuษin ba.
Mai buฦata yayi mana magana:
WhatsApp: 08170400580
Location: Fagge Wapa, Kano State
02/05/2026
Available at K&A DARMA GEN ENT
Tun daga guda 1 har zuwa guda 500 zaka same sa nan take. Jama'a muna da Jincheng 110-8 UDS, masu sari kuna iya saka kudi ku dauki kayan ku. Ba maganar ka saka kuษi sai an kawo kayan a baka.
Masu siyan ษaya kuma muna muku albishir cewa zaku samu sauki sosai. Ko ina kake a Nigeriya idan ka siya muna turawa kuma zaka karษa cikin aminci.
Kayi mana magana domin jin farashin kayan mu.
WhatsApp: 08170400580
Location: Fagge Wapa, Kano State
01/05/2026
Jincheng 110-8 UDS is available.
Muna sanar da abokan hulษar mu cewa Kamfanin K&A Darma Gen Ent ya kawo muku Jincheng 110-8 UDS. Masu siyan dai dai da masu sari suna iya yi mana magana.
Duk kalar da kake so akwaita yanzu haka, k**a daga:
- Gray
- Black
- Red etc
Address: Fagge Wapa, Kano State
WhatsApp: 08170400580
Jincheng 110-8 UDS is available
๐๐ฏ
Jincheng 110-8 UDS
WhatsApp: 08170400580
Location: Fagge Wapa, Kano State
JC Ajiou 110-2 Lucky Plus
Jincheng 110-8 UDS are available.