Basic Mass Communication School Bamcosa

Basic Mass Communication School Bamcosa The purpose of this page is to bring together newly /former students of the Basic Mass Communication.

Yau kenan awajan wasan sada zumunci na swan da BMC Kano NigeriaSharif Rabiu inuwa ahlan yace wannan gasa yazama duk shek...
23/02/2024

Yau kenan awajan wasan sada zumunci na swan da BMC Kano Nigeria

Sharif Rabiu inuwa ahlan yace wannan gasa yazama duk shekara adinga yinta kuma zasu dauki nauyin gudanar da gasar.
Masha Allah

Ku kasance da Freedom Radio muryar Jama'a 99.5 a cikin Shirin Barka da hantsi.Domin jin shugaban nin kungiyar tsaffin da...
23/02/2024

Ku kasance da Freedom Radio muryar Jama'a 99.5 a cikin Shirin Barka da hantsi.
Domin jin shugaban nin kungiyar tsaffin dalibai ta BMC a tattaunawar da za'ayi dasu a kan taron da ake Shirin gabatarwa a wannan mako

Acigaba da zagayen program na wannan Kungiyar anje ARTV, AMINCI RADIO, PREMIER RADIOALLAH YASA AYI TARO LFY AGAMA LFY AM...
22/02/2024

Acigaba da zagayen program na wannan Kungiyar anje ARTV, AMINCI RADIO, PREMIER RADIO
ALLAH YASA AYI TARO LFY AGAMA LFY AMIN

Acigaba da zagayen program na wannan Kungiyar make  ARTV, PRIMER RADIO AMINCI RADIOALLATYA DAFA MANA AMIN
22/02/2024

Acigaba da zagayen program na wannan Kungiyar make ARTV, PRIMER RADIO AMINCI RADIO
ALLATYA DAFA MANA AMIN

21/02/2024

Thursday:
Aminci Radio 10-11am:

Chairman
Bashir Salisu Sheshe
Mukhtar Haruna Aminu
Aisha Aliyu Sani

ARTV 1-2pm

Chairman
Bashir Habib Yahya
Hafsat Ibrahim Gaya
Fatihu Isa

Gurantee 4- 5 pm
Aminu Garba Indabawa
Dokaji
Aisha Aliyu
Comr A. A Ayagi

21/02/2024

Yau kenan amakarantar Gss kofar kudu

Address

Makabartar Dan Dolo, Gwale LGA.
Kano

Telephone

+2348036804214

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Basic Mass Communication School Bamcosa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category