FELLOW RUMFOBIANS!
THE COLLEGE IS MAKING EXCELLENT PREPARATIONS FOR CENTENARY
100 YEARS
(1927-2027)
RUMFA COLLEGE, KANO
Rumfa College is one of the powerful and Pioneer Secondary School in Northern Nigeria, the College is situated in the ancient City of Kano, now Kano State.
THE GREAT AND PRESTIGIOUS RUMFA COLLEGE KANO
Big shout out to our newest top fans! Aliyu Suleiman
24/07/2024
A Heartfelt Tribute to a Cherished Classmate
Last week, we were devastated by the loss of one of our dear classmates, Nasir Affan, from RUMFOBA, the class of 2001(D).
Nasir was an exceptional individual who left an indelible mark on our lives. He was not only kind and compassionate but also incredibly nice to all his classmates, always willing to lend a helping hand or offer a listening ear.
Nasir's industrious nature and unmatched resilience inspired us all. His dedication to his pursuits was a testament to his commitment and perseverance.
I can vividly remember our last encounter with him early this year at the Nassarawa General Hospital, where he displayed remarkable strength, joviality, and happiness, leaving us with cherished memories.
We never once thought that it would be our last encounter with him, and his sudden departure has left us with a deep sense of loss and longing. We are really missing you, dear Nasir, and we pray that Allah forgives you and grants your family and us the fortitude to bear this great loss.
Nasir, your memory will continue to inspire and motivate us to strive for excellence.
Adieu, dear friend!
Tijjani Ahmad, FCA
KIRA GA TSOFAFFIN DALIBAI NA WANNAN KWALEJIN MAI ALBARKA NA BAYA BAYAN NAN DA SUYI KOYI DA IYEYE DA KUMA YAYYENSU TSOFIN DALIBAI WADANDA S**AYI IYA KOKARIN SU WAJEN INGANTA DA KUMA ASSASA AYYUKAN CIGABA DABAN DABAN A KWALEJIN. KADAN DAGA CIKIN IRIN WADANNAN TSOFAFFIN DALIBAN DA S**A YI AMFANI DA MATSAYINSU DA KUMA KUNGIYAR RUMFOBA WAJEN TAIMAKAWA KWALEJIN SUN HADA DA MARIGAYI SARKIN KANO ALH ADO BAYERO, JANAR SANI ABACHA, MALLAM MUSA MAGAMI, ALH BALA MUHAMMED DAMBATTA, ENGINEER MAGAJI ABDULAHI, ALH HARUNA SULAIMAN, ALH YAHAYA ZIMIT, ALH ALIYU Y. SUMAILA, ALH NU'UMAN BARAU DAMBATTA, SENATOR AHMED BIRNIWA, PROF. BALA SALEH . ALHASSAN DAWAKI, ALH AMINU BABA KUSA, ALH BASHIR DALHATU, DR MUHAMMED I. ABDU, DR. BABA UBA IBRAHIM DA DAI IRE IRENSU WADANDA BA ZA A IYA AMBATON SUNAN SU ANAN BA. ALLAH YA SAKA MUSU DA ALKHAIRI WADANDA S**A RASU ALLAH YA GAFARTA MUSU. AMEEN.
RUMFA COLLEGE KANO. BABBAR MAKARANTA KWALEJI
05/03/2021
Innalillahi wa Inna ilaihir rajiun.
This is to announce the Demise of Alh Yahaya Ibrahim Zimit, Former National President Rumfa Old Boys Association and Serving Trustee Member of the Association.
May Allah forgive his shortcomings and admit him in Jannatul FIRDAUS.
National Youth Investment Fund: Kira Ga Matasan Arewa
A lokacin da aka fara bada kyautar kuɗi na Youth Enterprise With Innovation in Nigeria (Youwin) a tsohuwar gwamnatin shugaba Goodluck Jonathan da yawa daga cikin matasan mu ba su san ma da shirin ba. Wasu daga cikin waɗanda su ka sani ba su yarda cewa gwamnati za ta iya ba da kuɗi kyauta daga naira miliyan ɗaya zuwa miliyan goma ba. Wasu kuma sai da su ka ga mun samu sannan su ka yarda cewa ana bayarwa.
Ina so na yi kira ga matasan Arewacin Najeriya da kar su yiwa kan su canka cakare. Kar su bari matasan sauran yankunan ƙasar nan waɗanda ba su kai na mu yawa ba su fi mu amfana da sabon shirin bawa matasa jari don gudanar da sana'o'i da kasuwanci wanda gwamnatin tarayya ta zartar da ƙudurin fara ba da shi. Wannan shiri na matasa zalla shi ake kira da National Youth Investment Fund (NYIF) ko kuma Youth Bank. Kimanin kuɗi naira biliyan saba'in da biyar aka ware don matasa.
Samar da NYIF ba ƙaramin cigaba bane a wannan ƙasar a daidai wannan lokaci musamman idan mu ka yi la'akari da cewa tun da aka kafa ƙasar nan ba'a taɓa samar da tsari kamar shi ba. Matasan Nijeriya ba sa cikin agenda ta gwamnati amma wannan ya nuna cewa hankalin jagororin mu ya fara dawowa gare mu.
A fahimta irin tawa wannan shirin ya fi ƙudurin don ba kowane matashi ne zai samu damar tsayawa takara ya kuma ci zaɓe ba. Ita kuwa sana'a ko dogaro da kai kowane matashi na da damar da zai iya sa kan sa kuma a dama da shi. Sai dai in wancan ƙudurin ya taimaka wajen bawa zaƙaƙuran matasa masu manufa damar hawa kujerar mulki kuma sun yi amfani da ita don ceto ƙasar nan daga halin da ta ke ciki.
A wannan shirin na NYIF matasa kimanin dubu ɗari biyar ne za su ci gajiyar kuɗin daga shekera ta 2020 zuwa 2023. An samar da wannan tsari don a tallafawa matasa wajen fara, gina da kuma bunƙasa sana'a da kuma gudanar da aiyukan hannu wanda ake amfani da fasaha da kuma basira.
Abin da za'a yarjewa wanda za su ci gajiyar shirin ya fara da mafi ƙaranci N250,000 zuwa N50 million. Mafi ƙarancin abinda za'a fitar a kowace shekara shi ne N25 billion tsawon shekaru uku. A ƴan watannin da s**a rage na wannan shekarar ta 2020 za'a buƙaci N12.5 billion don fara aiwatar da shirin. Matasan da s**a cancanta za su nemi wannan kuɗin ne daga ƙananan bankuna masu ba da rance (micro-credit banks) kusan guda ɗari da ashirin da biyar dake faɗin Nijeriya.
Ɗanbar Da Matasan Mu Za Su Sa Don Cin Gajiyar NYIF
1. Business Idea. Ka tabbatar ka yi nazari akan irin sana'a ko kasuwancin da za ka yi kafin ka ci gajiyar wannan tsari. Wannan shi zai nuna cewa ka yi yunƙuri wajen tunanin me za ka yi kuma ka yi bincike a kan damarmaki da kuma ƙalubalen da ke cikin sana'ar da za ka fara ko ka ke yi.
2. Business Plan. Ka tabbatar ka shirya jadawalin fara kasuwanci wanda dole sai da shi ne za ka ci gajiyar wannan tsari. Shi business plan ɗin ka zai ƙunshi bayanai na yadda za ka gudanar da kasuwancin ka da kuma fasalin yadda za ka kasafta kuɗin da za a ba ka.
3. Business Registration. A duk wani tsari na ba da rance ko tallafi ko kuma sa hannun jari an fi ɗaukar wanda ya ke da rajista ta kamfani da muhimmanci akan wanda ba shi da ita. Yin rajista ta kamfani na nuna cewa da gaske ka ke kuma har ka fara amfani da kuɗin ka don cimma burin ka na yin sana'a ko dogaro da kai. Ka na iya yin ƙaramar rajista amma in da hali ka yi babbar. Za ka iya tuntuɓar masana akan abin da ya fi dacewa.
4. TIN Number. Wannan lamba ta haraji na da muhimmanci ga wanda ya yi ragista ta kamfani kuma ya ke fatan cin gajiyar tsarin gwamnati. Samun ta zai sauƙaƙawa mai neman cin wannan gajiya na shirin NYIF.
5. Voters Card or National ID. Ka tabbatar ka na da ɗaya daga cikin wannan katuna domin duk cancantar ka ba za ka samu damar cin gajiyar tsarin ba in har ba ka da katin zaɓe ko na zama ɗan ƙasa.
6. BVN Validation. Ka tabbatar ka na da lamba ta BVN kuma ba ka da matsala ta saɓanin suna ko kwanan watan haihuwa.
Idan har ka cika waɗannan sharuɗɗa to da yardar Allah za ka samu damar cin gajiyar wannan tsari na bawa matasa jari. Wannan dama ce da zamu yi amfani da ita a matsayin mu na matasa mu ciyar da kanmu gaba, mu farfaɗo da tattalin arziƙin yankin mu kuma mu bawa al'ummar mu gudunmawa.
Idan mu ka yi haka za mu samu irin su Aliko Ɗangote, Abdulsamad Isyaku Rabi'u, Mohammed Ndimi, Sayyu Ɗan Tata da Umar Mutallab anan gaba. Idan kuwa muka kuskura muka yi sakaci da wannan damar to muna ji muna gani tattalin arziƙin Kudancin ƙasar nan zai ninka namu ninkin ba ninkin. Mu sani su abokan zaman mu na wannan ƙasar ba sa wasa da irin wannan dama.
Dabara ta rage ga mai shiga rijiya!
-------------------------------------
Game da CAC registration, rukuni biyu ta kunsa kamar yadda babban yayana Badamasi Aliyu Abdullahi ya zayyana a sama, amma game da alfanun kowacce mu ACCREDITED AGENTS
Who are accredited agents?
Accredited agents are person(s) or institutions certified by the corporate affairs commission to process and submit pre-incorporation and post-incorporation filings on-behalf of individuals and businesses.
Mu kan bada shawara ga masu son yin CAC certificate registration irin wacce babban yayana ya bada cewa idan kana da sukuni to kayi PRIVATE COMPANY LIMITED BY SHARES ko da 1,000,000 share capital ce, tafi baka damar a dama da kai cikin al'amura da yawa fiye da BUSINESS NAME.
Amma a irin wannan tsare-tsaren da gwamnati ta shigo dasu a yanzu don bunkasa SMEs, takardar shaidar rajista ta BUSINESS NAME zata wadatar ga wadanda basu da CAC certificate.
Don karin haske ko neman shawarar kwararru, ko bukatar CAC registration rukuni PART A, B & C kana iya tuntubar.....
Shaharu Sadiq Abdulhadi
SMEDAN NORTHWEST ZONAL OFFICE
Plot #15 Sharada Small Scale Clusters
Janbulo Sharada Phase I
08129797662 (WhatsApp)
08034553408
Yesterday we lost former Principal and Former Director Rumfa College Kano. Alhaji Shehu Salisu K/Mazugal. May Allah forgive his Shortcomings. Ameen
RUMFA COLLEGE KANO. THE PREMIER INSTITUTION
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Website
Address
Bayero University Kano Road
Kano
Opening Hours
| Monday | 07:50 - 14:00 |
| Tuesday | 07:50 - 14:00 |
| Wednesday | 07:50 - 14:00 |
| Thursday | 07:50 - 14:00 |
| Friday | 07:50 - 12:00 |