Rabon Gado A Sharia Dr Mujtaba Ibrahim Abubakar

Rabon Gado A Sharia Dr Mujtaba Ibrahim Abubakar Ilimin Rabin gado A tsar in Shariar Musulunci

10/09/2024

KARATUN LITTAFIN RABON GADO A TSARIN SHARI'A.
NA SHEIKH DR MUJTABA IBRAHIM ABUBAKAR RAMADAN (HAFIZAHULLAH)
DARASI NA 0026
(BAYANIN MASU YIN GADO DA SHARUDDAN KO WANNAN SU (10) BAFFA SHAKIKI)
DAGA BAKIN:~LIMAN SHEIKH DR MUJTABA IBRAHIM ABUBAKAR RAMADAN (HAFIZAHULLAH)
RANA=TALATA:-07/03/1446,AH=
10/09/2024.

04/09/2024

KARATUN LITTAFIN RABON GADO A TSARIN SHARI'A.
NA SHEIKH DR MUJTABA IBRAHIM ABUBAKAR RAMADAN (HAFIZAHULLAH)
DARASI NA 0025
(BAYANIN MASU YIN GADO DA SHARUDDAN KO WANNAN SU (6) DAN' UWA LI'ABBI)
DAGA BAKIN:~LIMAN SHEIKH DR MUJTABA IBRAHIM ABUBAKAR RAMADAN (HAFIZAHULLAH)
RANA=TALATA:-30/02/1446,AH=
03/09/2024.

22/08/2024
30/07/2024

Muna rokon Jama'a a shiga wannan shafi a yi following domin a sahale mana murin ka kawo muku Rabon Gado a tsarin shariah ta wannan kafa a tallafa.
Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama ya ce Wanda yai nuni zuwa aikin alkhairi yana da ladansa da ladan Wanda yai aiki da ita har ranar alkiyama.

25/12/2023

Salami alaikum warahmatullahi wabarakatuhu

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Rabon Gado A Sharia Dr Mujtaba Ibrahim Abubakar posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category