MAHUKUNTA A SAKE TUNANI
A Cikin Wannan yanayi da muka tsinci kan mu hakika rayuwa tayi kunci! Fita neman abinci ma an ware ranaku kusan 50% na Al’umma sai an fita za a samu abin ciyar da iyali, haramta goyo a mashin a Wannan yanayi tabbas an kuntata wa Al’umma, amma fa ku sani hanya ce dodar ta nisanta jama’a da Gwamnati.
Wani idan yaje kasuwa abinda ya samo Bai taka kara ya karya ba, rage masa hanya za’ayi a mashin ya tsira da kudin aljihun sa wanda dasu zaiyi maleji a ciyar sa iyali, idan zai biya kudin adaidaita wallahi da wahala su isa yaje Gidan saboda suma sun nunka kudin saboda yanayi da aka fada.
Allah ka ceci Malam talaka
Real Abdul mansur
Zuciya tana damuwane ga wanda yake kyautata mata ba bakanta ma ta ba kowa yakanyi amfani da damar daya samu amma aikata alkhairi shine ribar wanda ya samu
21/02/2020
Masha Allahu 🙏
[email protected]" rel="ugc" target="_blank">[email protected]
31/12/2019
Inawa yan uwa Muslim Barka da sabuwar shekara ta 2020 Allah yakawo mana babban rabo
02/04/2019
Mash allahu
Want your school to be the top-listed School/college in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Address
Kano