Na kowa ne manzon allah

Na kowa ne manzon allah

Share

Wanan group din yana Nuna mana muso annabi Muhammad (s.a.w)

31/12/2020
17/11/2020

sanyi ya gabato mu
allah kabamu mai albarka

27/10/2020

Watan Watanni ya yazo kenan allah ka bamu albarkacin sa

04/09/2020

Allah yasa mudace
Barka da juma'a
Allah ya bamu albarkarta
Amen.

Photos from Na kowa ne manzon allah's post 11/02/2019

Wannene yafi kyau

21/12/2018

gobe in allah ya kaimu akwai fitar kadirriya wato maukibi ,allah ya kaimu lapiya ya dawo damu lapiya ameem.

17/10/2018

Manzon Allah yakasan ce mai imani da kyauta, allah ka sadamu dashi
,.Ameen summa Ameen

Want your school to be the top-listed School/college in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Website

Address


Kano