JAMIU ULUM Academy

JAMIU ULUM Academy

Share

Academy in progress

27/12/2021

Kada Ka Sabawa Macen Da Zaka Aura Wadannan Halayen:

1: Kiranta ko mata sakon text a kullum.

2: Yin Mata duk abunda take bukata a lokacin datake bukata.

3: Rashin nuna mata kuskurenta.

4: Saba mata da akwai.

5: Yin Mata karya saboda faranta Mata.

6: Daukan nauyin bukatunta dasu kafi karfinka.

7: Tabbatar Mata da ita kadaice bayan aurenku.

8: Bata mahimmanci fiye da komai.

9: Cin mutunci wasu a gabanta saboda ita.

10: Saba mata da abunda kasan bazai dore ba.

📶 subscribe rike miji youtube.
ℹ click here.....
https://youtube.com/channel/UCt4e3FzFOEN01VgegMJCCkA

Want your school to be the top-listed School/college in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Website

Address


No 226 Ja'oji Quarters Tudun Maliki Zoo Road
Kano

Opening Hours

Monday 07:00 - 22:00
Tuesday 07:00 - 22:00
Wednesday 07:00 - 22:00
Thursday 10:00 - 22:00
Friday 10:00 - 22:00
Saturday 07:00 - 22:00
Sunday 07:00 - 22:00