13/05/2026
SPONSORED
Kada ka wuce wannan post idan da gaske kana son ka fara samun kudi online. Wata kila ka shiga online classes da yawa amma har yanzu baka taba samun ko sisi ba. To ka saurara kaji 👇
Samun kudi online yana bukatar hakuri, juriya da jajircewa. Kana bukatar ka koyi skills da ake kira digital skills — skills kamar Graphic Design, Video Editing, Affiliate Marketing da kuma Sales.
Mafi yawan mutane suna tunanin sales siye da siyarwa ne kawai. A’a. Sales skill ne mai matukar anfani. Idan mutum ya iya sales sosai, zai iya samun kudi sosai musamman a online.
Ko kana son fara Affiliate Marketing ko kai vendor ne, kana bukatar ka koyi sales. Domin idan baka iya samun customers ba, kasuwancinka zai tsaya.
Shi yasa na shirya maka program na kwana 5 inda zan koya maka:
✅ Affiliate Marketing (duk abinda kake bukatar sani)
✅ Graphic & AI Design
✅ Yadda zaka samu customers online
✅ Yadda zaka fara amfani da skills dinka domin samun kudi
Saboda gaskiya itace — duk kwarewarka a flyer ko design, idan baka san yadda zaka samu customers ba, zaka zauna broke.
A Daneji Academy muna yin FREE classes, sannan muna da paid courses inda mutum zai koyi ilimai masu anfani kamar:
✅ Video Editing
✅ Graphic & AI Design
✅ Affiliate Marketing
✅ Sales & Business
✅ Business Tips
Akwai free da paid classes, kuma registration domin shiga Daneji Academy FREE ne.
Idan kana son shiga Daneji Academy domin koyon digital skills da Affiliate Marketing daga matakin beginner har zuwa fara samun kudi online, danna wannan link din dake kasa yanzu.
⚠️ 100 slots kawai ake da su. Da zarar slots sun cika, ka rasa gurbin ka.
👉 Danna yanzu:
https://wa.link/0qhj7k
https://wa.link/0qhj7k
ko ka tuntubemu ta +2348025792857