Umma Abdurrahman Bnt Sanee

Umma Abdurrahman Bnt Sanee

Share

alhamdulillah ala kulli hall

21/09/2021

```๐Ÿ˜ข FUSKA BIYU ๐Ÿ˜ข```


๐ŸŒด Manzon Allah {SAW} Yace: *"Hakika mafi sharrin mutane shine ma'abocin fuska biyu, shine wanda zai zowa mutane da wannan fuskar, sai yaje wa wasu mutanen da daya fuskar".*
๐Ÿ“’ [Sahih Bukhari 7179].

21/09/2021

๐Ÿ“š *"Mutumin dake koyar da ilimi, hatta tsuntsun da yake sama da kuma kifin da yake cikin ruwa, dukkaninsu suna nema masa gafara."*
๐Ÿ“’ [ุฃุจูˆ ุฏุงูˆุฏ ูฃูฆูคูก]

12/09/2021

๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน HANYOYI UKU DA AKE NUNA GODIYA GA ALLAH ๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน

12/09/2021

๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน KA QARFAFI TAUHIDINKA AKAN ABUBUWA UKU ๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน

12/09/2021

๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน RANAR HISABI ๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน

12/09/2021

๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน RANAR MUTUWA ๐Ÿ˜ข๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน

12/09/2021

*๐ŸฉธHAQIQA.....WADAN DA SU KE ZAGIN SAHABBAI...๐Ÿฉธ*

```๐Ÿ“ŒImamu Malik R.A Yace : "Wadannan Wadansu Mutane Ne Da Suke So Su Soki Ma'aiki S.A.W Amma Basu Sami Damar Hakan Ba, Dan Haka Sai S**a Soki Abokan sa, Dan Shima Ace Ba Na Kirki Bane, Saboda Da Mutumin Kirki Ne, Da Abokan sama Sun Zama Mutanan Kirki.๐Ÿ“Œ```

Assarim...Ibn Taimiyah

12/09/2021

```โ˜˜๏ธKyakkyawar Niyyar ka, Itace Mai Jawo Maka Arziqi Da Kwanciyar Hankali, Ana Samun Kyautuka Ne Gwargwadon Niyya, Dan Haka Ka Sanya Niyya Ta Alkhairi A Zuciyar ka, Da Sannu Sai Allah Ya Jibanci Lamuran ka, Ana Azurta ku Ne Dai dai Da Niyyoyin ku.โ˜˜๏ธ```

26/07/2021

๐ŸŒน NEMAN ILIMI ๐ŸŒน

Ka kiyayi zama haka ba ba tare da neman ilmin Addini ba. Jahilci game da ilmin Addinin yakan haifar da tawayar rayuwa da gidadanci da rashin samun hutun zuciya da yadda kuma zaka fuskanci Al'amuran rayuwa yadda ya kamata.

Allah Ta'ala ka fahimtar damu Addini.



Telegram:
https://t.me/Fisabilillaaah

Want your school to be the top-listed School/college in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Address


Rijiyar Lemo
Kano