Khalifa Sayyidi Bashir Sheikh Tijjani Usman

Khalifa Sayyidi Bashir Sheikh Tijjani Usman Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Khalifa Sayyidi Bashir Sheikh Tijjani Usman, Zangon Bare-bari, Kano.

05/10/2026
KIRA NA MUSAMMAN GA ‘YAN UWA TIJJANAWA! Shin kana daga cikin waɗanda suke son ganin an tattauna muhimman batutuwa cikin ...
03/10/2026

KIRA NA MUSAMMAN GA ‘YAN UWA TIJJANAWA!

Shin kana daga cikin waɗanda suke son ganin an tattauna muhimman batutuwa cikin ilimi, fahimta da haɗin kai?

🟢 Khalifah Sayyadi Bashir Sheikh Tijani Usman Zangon Bare Bari Kano na kira ga ’yan uwa Tijjanawa a ko’ina suke domin halartar wannan muhimmin zama.

📅 Lahadi, 4/10/2026
🕰️ Bayan Wazifar Magariba
📍 Zawiyyar Sheikh Tijjani Usman, Zangon Bare Bari, Kano

Wannan ba saƙon da za a karanta a wuce ba ne — ka karanta, ka halarta, kuma ka sanar da ɗan uwanka. 🤝

📲 KA TURA WANNAN POSTER GA ’YAN UWANKA — KAR A BAR KOWA A BAYA!

02/10/2026

Jawabin Maulana Khalifa Yayin ziyarar Sharifai Jikoki Na Shareef MAGILI Wanda ya gabata a jiya Alkhamis 01-10-2026

Allah ya karawa Khalifa Lafiya.

24/09/2026

A cikin wannan taro mai albarka, zukata sun taru cikin farin ciki da girmamawa yayin da ake karanta Sallama ta haihuwar Annabi Muhammad ﷺ.

Allah Ya sanya soyayyarsa ﷺ ta zauna a cikin zukatanmu, Ya kuma ba mu ikon koyi da kyawawan halayensa.

Alfalah Media

21/09/2026
31/08/2026

Bayanin Maulana Khalifa Yayin Kamalla zaman Khadbar Maulud Zama na Biyu Wanda aka Gabata Ranar Lahadi 30-08-2026

Address

Zangon Bare-bari
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Khalifa Sayyidi Bashir Sheikh Tijjani Usman posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share