23/07/2019
A S A Fansss
Shafi na ne domin sada zumunci tare da abokaina. A kyautata kalami Pls.
23/07/2019
03/06/2019
TARIHIN KASUWAR DAWANAU
Idan baku manta ba a baya mun baku labarin daya daya daga cikin kasuwanin kano wato Kasuwar kurmi, yanzu ga kasuwa ta biyu a Jihar kano.
Wannan kasuwa ta Dawanau, kasuwa ce ta ƙasa-da-ƙasa wacce take a garin Kano.
An kafa wannan kasuwa ta Dawanau a shekarar 1985. Wannan kasuwa an samar da ita ne da nufin rage cunkoso a Kasuwar Sabon Gari .
Wannan kasuwa katafariyar kasuwa ce ta kayan amfanin gona, wacce aka haƙƙaƙe cewa ita ce kasuwar kayayyakin amfanin gona mafi girma a duk faɗin Afirka ta Yamma
KAYAN DA SUKE SAYARWA
Ana sayar da dukkan nau'ukan kayan amfani gona.
Amma an fitar da Zoɓorodo, riɗi, ƙaro, citta, 'ya'yan tafasa, zogalai, doya, busasshiyar rogo, nau'ukan hatsi (Gero, dawa, maiwa da sauransu), barkono tsidugu, tsamiya, kuka, da sauransu.
ABOKAN HURDA
Zamowar wannan kasuwa babbar kasuwar duniya tana hulɗa da ƙasashen da s**a haɗa da Amurka, Jamani, Daular Larabawa (Dubai), Ingila, Saudi Arabia, Indiya, Nijar, Togo, Jamhuriyar Binin (Kwatano), Kamaru, Chadi, Ghana, Burkina Faso, Afirka ta Tsakiya (Central Afrique), Laberiya, Mali, Libiya da sauransu.
Tarihin kano
08027270093
02/06/2019
31/05/2019
Next Level
Buhari Marks Inauguration With N61 Million 2019 Mercedez Benz | Sahara Reporters
30/05/2019
Zamfara zata fara noman kwakwar man ja – Matawalle | | Dabo FM Online Gwamnan jihar Zamfara, Bello Muhammad Matawalle, yace jihar zata tsunduma cikin harkokin noma nan bada dadewa ba, musamman na kwakwar manja domin fara samar da manja a jihar. Ranar Alhamis, a garin Gusau, Gwamnan ya bayyanawa manema labarai cewa gwamnatin zata bukasa harkokin noma a jihar kuma zataf...
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Website
Address
Kano