A S A Fansss

A S A Fansss Shafi na ne domin sada zumunci tare da abokaina. A kyautata kalami Pls.

23/07/2019
03/06/2019
03/06/2019

TARIHIN KASUWAR DAWANAU

Idan baku manta ba a baya mun baku labarin daya daya daga cikin kasuwanin kano wato Kasuwar kurmi, yanzu ga kasuwa ta biyu a Jihar kano.

Wannan kasuwa ta Dawanau, kasuwa ce ta ƙasa-da-ƙasa wacce take a garin Kano.

An kafa wannan kasuwa ta Dawanau a shekarar 1985. Wannan kasuwa an samar da ita ne da nufin rage cunkoso a Kasuwar Sabon Gari .

Wannan kasuwa katafariyar kasuwa ce ta kayan amfanin gona, wacce aka haƙƙaƙe cewa ita ce kasuwar kayayyakin amfanin gona mafi girma a duk faɗin Afirka ta Yamma

KAYAN DA SUKE SAYARWA

Ana sayar da dukkan nau'ukan kayan amfani gona.

Amma an fitar da Zoɓorodo, riɗi, ƙaro, citta, 'ya'yan tafasa, zogalai, doya, busasshiyar rogo, nau'ukan hatsi (Gero, dawa, maiwa da sauransu), barkono tsidugu, tsamiya, kuka, da sauransu.

ABOKAN HURDA

Zamowar wannan kasuwa babbar kasuwar duniya tana hulɗa da ƙasashen da s**a haɗa da Amurka, Jamani, Daular Larabawa (Dubai), Ingila, Saudi Arabia, Indiya, Nijar, Togo, Jamhuriyar Binin (Kwatano), Kamaru, Chadi, Ghana, Burkina Faso, Afirka ta Tsakiya (Central Afrique), Laberiya, Mali, Libiya da sauransu.

Tarihin kano

08027270093

02/06/2019
Next Level
31/05/2019

Next Level

30/05/2019

Gwamnan jihar Zamfara, Bello Muhammad Matawalle, yace jihar zata tsunduma cikin harkokin noma nan bada dadewa ba, musamman na kwakwar manja domin fara samar da manja a jihar. Ranar Alhamis, a garin Gusau, Gwamnan ya bayyanawa manema labarai cewa gwamnatin zata bukasa harkokin noma a jihar kuma zataf...

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when A S A Fansss posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category