معهد صوت القرآن للمرحوم محمد طن مائن لتحفيظ القرآن درما

  • Home
  • Nigeria
  • Kano
  • معهد صوت القرآن للمرحوم محمد طن مائن لتحفيظ القرآن درما

معهد صوت القرآن للمرحوم محمد طن مائن لتحفيظ القرآن درما Wannan makarantar Alkur'ani ce ta ALLO da take a unguwar Darma, karamar hukumar Birni, Jihar Kano.

Saukar Alkur'ani da hadda ce ta daliban makarantar allon Malamin mu (Malam Muhammad Ibrahim DanMa'inna), qarqashin jagor...
02/02/2025

Saukar Alkur'ani da hadda ce ta daliban makarantar allon Malamin mu (Malam Muhammad Ibrahim Dan
Ma'inna), qarqashin jagorancim Malam Bukari da Malam Baba Sale, ranar Asabar Mai zuwa

05/02/2024

Assalamu alaikum,

Wannan shafi ne da a ka bude na makarantar allo ta Marigayi Malam Muhammad Ibrahim (Malam Danma'inna) Darma. Asalin sunan wannan makaranta shine makarantar شيخ المغرب على الحرازمى.

Bayan zamanantar da ita da a ka yi yanzu a hannun 'ya'yan Malam: Malam Bukari Muhammad (Gwani) da Dan uwan sa Malam Salihu Muhammad (Malam Baba Sale), an sanja ma ta suna zuwa معهد صوت القرآن للمرحوم محمد طن مائن لتحفيظ القرآن درما

Address

Darma Quarters
Kano

Telephone

+2348161502772

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when معهد صوت القرآن للمرحوم محمد طن مائن لتحفيظ القرآن درما posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to معهد صوت القرآن للمرحوم محمد طن مائن لتحفيظ القرآن درما:

Shortcuts

Share