Know Everything About Low

Know Everything About Low

Share

Exchanging knowledge about law, in order to benefit from each other

13/02/2026

allah sa mudace

13/01/2026

Abba KO kwankwaso?

13/01/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Ayuba Adamu, Alhaji Yakubu, Hauwa Amina, Abdulsalam Salisu, Aliyu Haruna, Yusuf Adamu, Hassan Isyaku Yusha'u, Real Sani Hussaini, Abubakar Sulaiman, Abdull Bado, Abdul Baffah Sa'ad, Ummi Maman Beauty, Sadik Hussaini, Auwal Hamza, Haroon Ibraheem, Ummi Hussaini, Muhammad S Musa, Rabiu Abdullahi, Amreesharh Ahmad, Itz Nuhu Promise, Umar Isiya Sheme, Aminu Bello, Ameer Ammar, Ab Seema Noor Auwal, Kabiru Kadaru, Ibrahim Abdulmalik, Rabilu Abubakar, Hajara Zakariyya, Abdull Abdull, Nasmirat Inuwa Jabir, Najib Y Mohd, Mahmuzaulfah Al Amin, Ibrahim Ahmad, Nawasi Yau Garba, Rahmatu Ishaq, Zainab Idris Muhammad

09/01/2026

Allah kasa muy kyakykyawan karshe.
🤲🤲🤲

09/01/2026

Gwamnatin Iran ta katse sadarwar intanet da na kiran waya, sakamakon zanga-zangar nuna ɓacin rai dangane da tsadar rayuwa da ake ci gaba da gudanarwa a ƙasar.

Ƙarin bayani: https://rfi.my/CKpv

09/01/2026

Rundunar ’yansandan Jihar Neja ta tabbatar da gano wani bam da bai fashe ba a ƙauyen Zugurma da ke ƙaramar hukumar Mashegu, a arewa ta tsakiyar Najeriya.

Jami’in hulɗa da jama’a na rundunar, SP Wasiu Abiodun, ya bayyana hakan cikin wata sanarwa da ya fitar a Minna ranar Talata, inda ya ce an gano nakiyar ne bayan wani rahoto da ofishin ’yansanda na Ibbi ya samu daga mazauna yankin da s**a ga wani abin da s**a zarga da bam a cikin daji.

Abiodun ya ce jami’an ’yansanda sun isa wurin cikin gaggawa, s**a killace yankin don tabbatar da tsaro, yayin da sashen kwance bamabamai na rundunar ƙarƙashin jagorancin CSP Mohammed Mamun ya gudanar da aikin kwance bam ɗin cikin nasara. An mika shi zuwa hedikwatar ’yansanda da ke Minna, inda ake ci gaba da bincike domin gano asalin sa. Kwamishinan ’yansandan jihar, Adamu Elleman, ya bukaci al’umma da su kwantar da hankalinsu, yana mai tabbatar da cewa hukumomin tsaro na ci gaba da aiki don tabbatar da tsaro da zaman lafiya a yankin.

08/01/2026

Jamma'a barkammu DA wannan lokaci

16/12/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Abba Adam Jibrin, Kifayat Abdul Wahab, Ibraheem Umar, Sa'adiya Muhammad, Abdullahi Umar Sani, Awaisu Aliyu Sugar, Queen Teemah Gbs, Ismail Ahmad, Ibrahim Kamal Yakubu, Ætïkü Æbubàkar Æskïràma, Aisha Lima, Mustapha Bulama, Lukmanun Hikima Shuaibu, Dan Zarewa, Adam Fatima

24/10/2025

indeed, god is greatest than anything.

08/10/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Rufai Kabir Habib, Abdul Rasheed Tukur, Muhammad F Fahat Jr., Khadeeja Ahmad, Yahaya Isma El, Muhammad Muhammad, A Isah Ishaq, Kaduna Rigasa, G R Sani Sani, Ummu Salma Abubakar, Fati Isa, El Meena Muhammad, Umar Naseer, Deejangom Abba, Sadiya Abdullahi, Kíñg Øf Value, Yahaya Lamir, Umman Farsak, Ishaq Isah, Zannah Lawan, Musa Abubakar, Umar Abdullahi, Sa Adat Musa, Usaini Umar, Ibrahim Ahmed Sunusi, Adamu Abubakar, Abbas Mohammed Jibril, Hasiya Mukhtar, Frince Nura, Abba Inusa, Aliyu Yusif, Babandi Abdullahi Karfau, Ummi Salma, Tijjani Mu Azu, Kaseem Sadi, Ibrahim Lawal, Nabilla Nabilla, Faruq Muhammad, Fagzee Adda, Maman Bilal, Zainab Ibrahim, Bashar Kabiru, Mareeyam Bukar, Shamsiyya Hashim, Hasheem Useeman, Dan Abba Muhammaf, Permanent Sectary, Usman Tahir, Maryam Idris, Umar Umma

06/10/2025

when there's no law, there will no justice.

27/03/2025

Ya allah kasq mudace

Want your school to be the top-listed School/college in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Website

Address


Sharada Phase 3
Kano
KANO