allah sa mudace
Know Everything About Low
Exchanging knowledge about law, in order to benefit from each other
Abba KO kwankwaso?
Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Ayuba Adamu, Alhaji Yakubu, Hauwa Amina, Abdulsalam Salisu, Aliyu Haruna, Yusuf Adamu, Hassan Isyaku Yusha'u, Real Sani Hussaini, Abubakar Sulaiman, Abdull Bado, Abdul Baffah Sa'ad, Ummi Maman Beauty, Sadik Hussaini, Auwal Hamza, Haroon Ibraheem, Ummi Hussaini, Muhammad S Musa, Rabiu Abdullahi, Amreesharh Ahmad, Itz Nuhu Promise, Umar Isiya Sheme, Aminu Bello, Ameer Ammar, Ab Seema Noor Auwal, Kabiru Kadaru, Ibrahim Abdulmalik, Rabilu Abubakar, Hajara Zakariyya, Abdull Abdull, Nasmirat Inuwa Jabir, Najib Y Mohd, Mahmuzaulfah Al Amin, Ibrahim Ahmad, Nawasi Yau Garba, Rahmatu Ishaq, Zainab Idris Muhammad
Allah kasa muy kyakykyawan karshe.
🤲🤲🤲
09/01/2026
Gwamnatin Iran ta katse sadarwar intanet da na kiran waya, sakamakon zanga-zangar nuna ɓacin rai dangane da tsadar rayuwa da ake ci gaba da gudanarwa a ƙasar.
Ƙarin bayani: https://rfi.my/CKpv
09/01/2026
Rundunar ’yansandan Jihar Neja ta tabbatar da gano wani bam da bai fashe ba a ƙauyen Zugurma da ke ƙaramar hukumar Mashegu, a arewa ta tsakiyar Najeriya.
Jami’in hulɗa da jama’a na rundunar, SP Wasiu Abiodun, ya bayyana hakan cikin wata sanarwa da ya fitar a Minna ranar Talata, inda ya ce an gano nakiyar ne bayan wani rahoto da ofishin ’yansanda na Ibbi ya samu daga mazauna yankin da s**a ga wani abin da s**a zarga da bam a cikin daji.
Abiodun ya ce jami’an ’yansanda sun isa wurin cikin gaggawa, s**a killace yankin don tabbatar da tsaro, yayin da sashen kwance bamabamai na rundunar ƙarƙashin jagorancin CSP Mohammed Mamun ya gudanar da aikin kwance bam ɗin cikin nasara. An mika shi zuwa hedikwatar ’yansanda da ke Minna, inda ake ci gaba da bincike domin gano asalin sa. Kwamishinan ’yansandan jihar, Adamu Elleman, ya bukaci al’umma da su kwantar da hankalinsu, yana mai tabbatar da cewa hukumomin tsaro na ci gaba da aiki don tabbatar da tsaro da zaman lafiya a yankin.
Jamma'a barkammu DA wannan lokaci
Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Abba Adam Jibrin, Kifayat Abdul Wahab, Ibraheem Umar, Sa'adiya Muhammad, Abdullahi Umar Sani, Awaisu Aliyu Sugar, Queen Teemah Gbs, Ismail Ahmad, Ibrahim Kamal Yakubu, Ætïkü Æbubà kar Æskïrà ma, Aisha Lima, Mustapha Bulama, Lukmanun Hikima Shuaibu, Dan Zarewa, Adam Fatima
indeed, god is greatest than anything.
Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Rufai Kabir Habib, Abdul Rasheed Tukur, Muhammad F Fahat Jr., Khadeeja Ahmad, Yahaya Isma El, Muhammad Muhammad, A Isah Ishaq, Kaduna Rigasa, G R Sani Sani, Ummu Salma Abubakar, Fati Isa, El Meena Muhammad, Umar Naseer, Deejangom Abba, Sadiya Abdullahi, KÃñg Øf Value, Yahaya Lamir, Umman Farsak, Ishaq Isah, Zannah Lawan, Musa Abubakar, Umar Abdullahi, Sa Adat Musa, Usaini Umar, Ibrahim Ahmed Sunusi, Adamu Abubakar, Abbas Mohammed Jibril, Hasiya Mukhtar, Frince Nura, Abba Inusa, Aliyu Yusif, Babandi Abdullahi Karfau, Ummi Salma, Tijjani Mu Azu, Kaseem Sadi, Ibrahim Lawal, Nabilla Nabilla, Faruq Muhammad, Fagzee Adda, Maman Bilal, Zainab Ibrahim, Bashar Kabiru, Mareeyam Bukar, Shamsiyya Hashim, Hasheem Useeman, Dan Abba Muhammaf, Permanent Sectary, Usman Tahir, Maryam Idris, Umar Umma
when there's no law, there will no justice.
Ya allah kasq mudace
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Telephone
Website
Address
Sharada Phase 3
Kano
KANO