Zainab musa ja'en

Zainab musa ja'en I love my people

Sakon barka da juma'a nakeyiwa amanar Gwamna Abba gida diga SSA youths and sports Jamilu Tijjani Dashi da jagoran mu Muh...
17/04/2026

Sakon barka da juma'a nakeyiwa amanar Gwamna Abba gida diga SSA youths and sports Jamilu Tijjani Dashi da jagoran mu Muhammad Rabiu Rinji Allah yakarbe ibada ameen juma'at Mubaraq
Zainab musa ja'en

Megirma Gwamna amadadin matasan jahar kano munakira adaga darajar SSA Jamilu Tijjani Yamadawa zuwa commissioner matasa d...
08/04/2026

Megirma Gwamna amadadin matasan jahar kano munakira adaga darajar SSA Jamilu Tijjani Yamadawa zuwa commissioner matasa domin shi kwararrene a harkar matasa da wasanni kuma yarike maka amana muna fatan za adubemu mu matasan jahar kano

Yaku yan jam'iyarmu ta APCn GWALE yakamata  muyiwa HON Jamilu Tijjani  Yamadawa dole yafito ya wakilcimu a majalisa domi...
28/03/2026

Yaku yan jam'iyarmu ta APCn GWALE yakamata muyiwa HON Jamilu Tijjani Yamadawa dole yafito ya wakilcimu a majalisa domin cigaba da kawowa jahar kano da karamar hukumar Gwale cigaba me doriwa

Jamu muje dan mutan Rinji jikan mutan sharada Muhammad Rabiu Rinji jagoran matasan ja'en muna yiwa rayuwar ka fatan nasa...
26/03/2026

Jamu muje dan mutan Rinji jikan mutan sharada Muhammad Rabiu Rinji jagoran matasan ja'en muna yiwa rayuwar ka fatan nasara

GWALE FALLE daya ce
18/03/2026

GWALE FALLE daya ce

Ina godiya ga me girma SSA Youths and sports  sako yazuta hannun dan amana kuma jagoranmu Muhammad Rabiu Rinji  me girma...
17/03/2026

Ina godiya ga me girma SSA Youths and sports sako yazuta hannun dan amana kuma jagoranmu Muhammad Rabiu Rinji me girma SSA ALLAH yabaka Gwale 2027 da yaddar Allah najidadi kuma nagode SSA Jamilu Tijjani

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zainab musa ja'en posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category