29/04/2020
Assalamu alaikum!!! 'Yan'uwana masoya Manzon Allah (S.A.W) ina shawartarmu, mu yi amfani da wannan damar ta zaman gida dole, mu yawaita HAILALA, ISTIGFARI, SALATI da kuma karatun ALQUR'ANI. Mu roqi Allah sauki da rangwame game da wannan musiba ta COVID-19 da kuma karuwar mace-macen manyan mutane a jahar Kano. Allah ya kawo mana mafita alfarmar SHUGABA (S.A.W). Kuma inaiwa dukkan al'ummar musulmi fatan samun gafara acikin wannan wata mai albarka. Dan'uwanku Muhammad Abdullahi Aliyu. April 29/2020.