12/03/2026
Hanyoyi bskwai da suke jano arziki
1] Cin Abinci tare da Mata kokuma yaranka a kwano Daya.
2] Kyautatawa iyaye da neman shawararsu cikin basu lokaci yayin da suke magana.
3] Gudanar da Sallah walaha domin yiwa mutane Addu'a kokuma Sallah dare badon yiwa Kai Addu'a ba, tare da tsammanin Kaima mala'iku zasuyi maka.
4] Gujewa amfani da haramun, ci KO Sha, Sutura ko abin hawa kokuma dukkan yau da gobe, domin samun halal me tsarki daga ubangiji.
6] Kyautatawa makiyi especially me hasada dakai kokuma me maka mugunta tare da boye masa cewa Kasan zuciyarsa.
7] kokarin aikata Azkar Wanda yake dauke da Kalmar Laa ilaha il Allah bayan Jin kukan zakara da dare, koda a kwance kake.
Allah ya Kara mana Arziki me Albarka tare da gujewa haram da amfani da halal, kuyi sharing domin yan'uwa.
Copied from Bilal Omar Baba Gombe ✍️