28/01/2023
Assalamualaikum warahamatullah yan'uwanmu na wannan makaranta mai albarka muna sanar da cewa in Allah ya kai mu gobe da rai da lafiya a zamu gabatar da walima sauka na daliban wannan makaranta mai albarka ana gayyatar dukkan yan wannan makaranta a ko ina su ke a duniya